Da duminsa: An kama dan majalisa da wasu mutane biyu bisa laifin samun su da manyan bindigu

Da duminsa: An kama dan majalisa da wasu mutane biyu bisa laifin samun su da manyan bindigu

An kama wani dan majalisar jihar Legas na jam'iyyar PDP, Dipo Olurunrinu, da wasu mutane bisa zarginsu da mallakar bingogi ba bisa ka'ida ba kamar yadda Daily Trust ta wallafa.

Kwamishinan Yan sanda na Legas, Imohimi Edgal, ya tabbatar da kama Dipo Olorunrinu, ya kuma kara da cewa yaran guda biyu da aka kama ne suka ambaci sunan dan majalisar.

Da duminsa: An kama dan majalisa da wasu mutane biyu bisa laifin samun su da manyan bindigu

Da duminsa: An kama dan majalisa da wasu mutane biyu bisa laifin samun su da manyan bindigu

Edgal yace an kama Olurunrinu na jam'iyyar PDP dake wakiltan yankin Amuwo Odofin ne saboda ya ki ya mayar wa 'Yan sanda bindigoginsa a yayin da hukumar ta kwace dukkan bindigogin da aka mallake su ba bisa ka'ida ba kamae yadda Sufeta Ibrahim Idris ya bayar da umurni.

Ku biyo mu domin karin bayani ...

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel