Labarin Sojojin Najeriya
Sojan bogin, wanda bai San cewa jami'an tsaro na sane da takun shi ba, ya musa zargin da ake mishi bayan da sojoji suka yi caa a kanshi a ofishin yansandan. Majiyar mu ta sanar damu cewa sojan bogin ya na bayyana cewa yana cikin..
A yayin kaddamarwar daya gudana a fadar shugaban kasar Najeriya, Aso Rock Villa, jim kadan kafin fara taron majalisar zartarwa shugaba Buhari ya saye shaidar mazan jiya da ake makalawa a riga, tare da basu gudunmuwar naira miliyan
Hukumar 'Yan sandan Najeriya na babban birnin tarayya, Abuja da sanar da cewar da kama wasu 'yan kungiyar Islamic Movement of Nigeria (IMN) dauke da bam din kwalba hade da man fetur 31 da ma wasu muggan makamai da suke shigowa Abu
Tuni Larabawa suka daqile irin wadannan shirye shirye a Misra, Yaman, Labanon, da Iraqi, duk da daga baya, Shiar ta zagayo ta kwaci Labanon, inda har mayakanta karkashin Hasan Nasralla suka sami makamai da sunfi na gwamnatin kasar
Hajiya Ummu Kulsum, wanda ita ce shugaban matan hafsoshin rundunar sojan kasa, NAOWA ta bayyana cewa ta dauki gabarar gudanar da wannan muhimmin aiki ne a matsayinta na cikakkiyar yar garin mutum biyu, kuma wanda take kishin asali
Biciken ya bi diddigin ayyukan Ministry ta Tarayya tun daga rasuwar Ummaru Yaradua ya zuwa yanzu, kuma ya tabbatar an soke makudan kudade da ya kamata ace suna hannun gwamnati. A baya-bayannan dai, filaye ne aka ware wajen 300, do
In Saiful Islam Ghaddafi ya ci zabe, to kuwa ko tantama babu zai yi kokarin hado kan kasar, ya kuma dawo da ita yadda take a da, karkashin mahaifinsa, domin dama shi ke jagorancin ma'aikatun sirri da tsaro a kasar, yake kuma burin
Hukumar Sojin Najeriya tana cigaba gano wasu sabbin bayanai game da bacewar Manjo janar Idris Alkali a yankin Dura-Du da ke karamar hukumar Jos ta Kudu na jihar Plateau. Jami'an tsaro masu amfani da karnuka da ke gano inda aka bo
A yau Litinin, hukumar 'yan sandan Najeriya ta sanar da cewar ta kama wasu mutane 93 da ake zargi da hannu cikin kisar basaraken garin Adara a jihar Kaduna, Agwom Adara, Maiwada Rapheal Galadima. An dai sace Galadima ne a ranar 19
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari