Labarin Kirista da ya shiga cikin 'yan shia don kare su daga kisan sojoji

Labarin Kirista da ya shiga cikin 'yan shia don kare su daga kisan sojoji

- A duk inda kaga anyi rashin adalci ka nuna bacin ranka koda zai zama sanadin ranka

- Charly boy ya halarci tattakin yan Shi'a

- Meyasa mutane suke mamaki dan na halarci tattakin

Labarin Kirista da ya shia cikin 'yan shia don kare su daga kisan sojoji
Labarin Kirista da ya shia cikin 'yan shia don kare su daga kisan sojoji
Asali: Twitter

Yan Shi'a sun kara gudanar da wani tattaki a bisa cigaba da kulle shugaban su Ibrahim Elzakzaki.

An daure shugaban nasu ne tun a shekara ta 2015 a bisa wata fafatawa da sukayi da shugaban soja Tukur Burutai.

A wannan fafatawa yan Shi'a sama da 300 sun rasa rayukan su wanda kungiyoyi da dama sukayi suka akai ciki kuwa har da Amnesty international.

Tattakin da suka gudanar a Abuja ranar Litinin ya janyo rufewar hanyoyi wanda ya hana mutane da dama fita aiki .

Boy.DUBA WANNAN: Saura wata uku zabe, ga iya shirin INEC

Meyasa mutane suke mamaki dan na halarci wannan tattaki? Ina tuna furucin wani dattijo da yake cewa" dana duk inda kaga anyi rashin adalci kayi kokarin nunawa koda kuwa hakan zai zama sanadin ranka"

Shi'a na daya daga cikin abinda aka wulakanta a Nageriya. Cewar Charly Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng