Kasashen Rasha, Tarayyar Daular Larai, zasu saka jari a harkar mai a Najeriya - NNPC

Kasashen Rasha, Tarayyar Daular Larai, zasu saka jari a harkar mai a Najeriya - NNPC

- NNPC da UAE sun kulla alaka ta cinikayya

- Akwai sannaya tuntuni a tsakanin kasashen Biyu

- Ina fata wannan hadin zai Samar mana da sakamako mai kyau

Kasashen Rasha, Tarayyar Daular Larai, zasu saka jari a harkar mai a Najeriya - NNPC
Kasashen Rasha, Tarayyar Daular Larai, zasu saka jari a harkar mai a Najeriya - NNPC
Asali: Depositphotos

Gwamnatin Russia da UAE sun bayyana jindadin su bisa karfaffar akaka da suka kulla tsakanin su da NNPC.

Bayan wata ziyara da suka kaiwa manajan darakta na NNPC Dr Maikanti Baru Ambasadan kasar Russia dake Nageriya Alexey Shebarshin yace wannan wata dama ce kashashen biyu suka samu.

Munyi wannan hadin gwiwa ne don ganin an samu cigaba a bangaren man fetur da gas.

Ambasadan ya kara da cewa dama can akwai sanayya a tsakanin kasashen biyu.

DUBA WANNAN: Suna son kashe ta don ta zagi annabi

Iskar Gas da ma nemo mai dai, sai an kashe maqudan kudade ake iya tatsar su, kuma wannan yana bukatar zuba hannun jari sosai daga masu hannu da shuni.

Najeriya na asarar mafi yawa daga iskar Gas da ta tono, saboda babu takanoloji da jarin sarrafa su.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng