An gano babbar badaqala kan filaye a Abuja karkashin Ministan Buhari

An gano babbar badaqala kan filaye a Abuja karkashin Ministan Buhari

- Binciken ya tabo 2010-2018

- Badakalar babbar cuwa-cuwa ce karkashin doka

- Filayen sun fi 300 aka raba wa 'abokai'

An gano babbar badaqala kan filaye a Abuja karkashin Ministan Buhari
An gano babbar badaqala kan filaye a Abuja karkashin Ministan Buhari
Asali: Depositphotos

A bincike da kwamitin da gwamnatin Tarayya a Aso Rock ya gano, an taffka badakala kan yadda ake rabar da filaye a babban birnin tarayya na Abuja.

Biciken ya bi diddigin ayyukan Ministry ta Tarayya tun daga rasuwar Ummaru Yaradua ya zuwa yanzu, kuma ya tabbatar an soke makudan kudade da ya kamata ace suna hannun gwamnati.

A baya-bayannan dai, filaye ne aka ware wajen 300, don rabarwa inda za'a gina sabbin rukunan gidaje, sai dai ba'a bi qa'ida ba sam.

DUBA WANNAN: Ya fashe kuka bayan da jirgi ya tafi ya barshi, sai dai jirgin ya fado ya kashe kowa a ciki

A yanzu dai kwamitin ya tabbatar da cewa, N1b daya ce kawai aka saka a lalitar gwamnati a dan wnnan tsakanin, lamari da ya baiwa masu binciiken mamaki.

An sa rai a gwamnatin Buhari, baza'a dinga jin irin wannan rashin bin ka'ida ba, musamman gann shi ya zabo wadanda ya yarda suna da gaskiya zasu iya aikin.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng