Labarin Sojojin Najeriya
A daidai wannan lokacin ne General Alkali yake kan hanyar sa ta zuwa Bauchi daga Abuja inda ya biyo ta cikin Jos din. Sun tare shi inda suka kashe shi suka kwashe wayoyin sa,kudi da wasu muhimman abubuwa sannan suka tura motar tas
Siyasar Najeriya dai, sai wanda ya iya ta, mazan jiya, wadanda suka ga yakin basasa, ko ma suka yi yakin da kansu, basu fiye warkewa daga kiyayya ko rashin yarda da kyamar wasu kabilun ba, wannan yasa har yanzu kabilun Najeriya ba
Bayan akalla awanni 24 da rundunar yansandan Najeriya ta bayyana wasu mutane takwas dake da hannu cikin bacewar wani babban hafsan Soja, Manjo janar Ibrahim Alkali, sai ga wasu daga ciki sun mika kansu da kansu ga hukuma.
Yanzu kuma rahotannin cikin gida na cewa bayan yawan korafe-korafe daga malamai da masu fada a ji, boye ko a fili, Sarki Salman na duba yiwuwar sauke dan nasa daga matsayin mai jiran gado, musamman bayan alamu sun nuna ya san da
Sai dai mataimakin daraktan watsa labaru na rundunar Sojan jasa, HT Tagwai ya musanta wannan rade radi, inda yace babu gaskiya cikin maganar wai suna kokarin kwace majalisar bane, yace an kara adadin Sojoji ne don gudun kada yan s
A yau ne hukumar 'yan sanda a jihar Filato ta fitar da jerin sunayen wasu mutane 8 da ta ke nema ruwa a jallo bisa zarginsu da kashe manjo janar Idris Alkali. Tun a ranar 3 ga watan Satumba ne aka bayyana cewar marigayi janar Alka
Babbar Jami’ar da aka gina a Garin Biu za ta fara aiki kwanan kamar yadda mu ka samu labari. An fara shirin bude Jami’ar Sojojin Najeriyan da ke Arewa ne domin fara zangon karatun da za a shiga na 2018 da 2019.
Sanatan PDP, mai wakiltar Kaduna ta arewa, ya koka da yawan tashe-tashen hankula da ake samu a Kaduna da kewaye, saboda bambancin kabila, da addini. A cewarsa, jihar ta ffadi warwas a jarrabawar zaman laffiya, karkashin mulkin APC
Yace mafi yawan makaman da ake samu ana samunsu ne a hannun fararan hula, duk wanda ya mallaki wani makami ba bisa ka'ida ba to fa ya sanya rayuwar sa cikin hatsari. Zamuci gaba da bawa Nageriya koyan baya wajen kawo karshen malla
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari