Labarin Sojojin Najeriya
A jiya ne akayi addua'ar uku na marigayi Manjo-Janar Mohammed Idris Alkali a fadar sarkin Fika da ke Potiskum a jihar Yobe. Babban limamin masallacin garin Potiskum, Imam Mohammed Alkali Kalli ne ya jagoranci addu'an da aka gudana
Majiyar Legit.com ta ruwaito an yi wannan kashe kashe ne a kauyen Gazabure dake cikin karamar hukumar Gubio na jahar Borno ne, inda rahotanni suka tabbatar da cewa matasan civilian JTF ne suka kai samamen akan yan Boko Haram, suka
A yau ne kakakin rundunar 'yan sanda a jihar Filato, Terna Tyopev, ya yi bajakolin mutanen ga manema labarai a garin Jos. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ta rawaito cewar an bayyana batan janar Alkali ne a ranar 3 ga wata
Basussukan sun hada da : kudin fansho ; Naira biliyan 740, Bashin kudin tallafin mai; Naira biliyan 350, Bashi Paris Club; dala biliyan 5.4, Basussukan JV CashCall; dala biliyan 6.8, Bashin yan kwangila ; Naira tiriliyan 1.9, Bas
Jam'ian 'yan sanda, a jihar Delta, sun yi nasarar kubutar da jami'in sojin ruwa, Omoniyi D. Kola, tare da kama mutane 4 da ake zargi da sace shi. An mutanen ne a yankin Ebada-Elume da ke karamar hukumar Sapele a jihar Delta. CSP A
Majiyar mu ta gano cewa shaidar dai bata dauke da darussan biyu. Amma a shaidar da WAEC ta bada domin zaben 2015, mai dauke da suna Mohamed Buhari, tare da hatimi mai kwanan wata 21 ga watan daya, 2015, darussa takwas n
Jami'an yan anda sun samu nasarar kwato wani yaro dan shekara 2 da masu garkuwa da mutane suka dauke. Da yake ganawa da manema labarai kwamishinan yan sandar jihar Ene Okon yace mutanen sun dauki yaron ne a Makurdi..
Abin ya ruda lissafi, shin nasarar Buhari a 2019 ba tana nufin nasarar komawa mulki ga kudu maso gabas bane? Ya za'a ce kudu maso yamma da suka mulki kasar na shekara 8 su koma cikin lissafin? Meke faruwa ne? Bayan zurfin tunani..
Wannan binciken anyi shi ne a cibiyar bincike da bunkasa aiyukan noma NAERLS da hadin guiwar ma'aikatar noma da bunkasa karkara ta Gwamnatin tarayya. Daraktan NAERLS, Farfesa Mohammed Othman ne ya bayyana hakan
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari