An kwato dan shekaru biyu daga hannun barayin yara 'yan garkuwa

An kwato dan shekaru biyu daga hannun barayin yara 'yan garkuwa

- Wasu jami'an tsaro sun samu nasarar karbo wani yaro da akayi garkuwa dashi

- An dauke yaron ne a Makurdi a ranar 10 ga watan October

- Masu garkuwar sun saida yaron ne akan kudi N500,000

An kwato dan shekaru biyu daga hannun barayin yara 'yan garkuwa
An kwato dan shekaru biyu daga hannun barayin yara 'yan garkuwa
Asali: Facebook

Jami'an yan sandan jihar Benue sun samu nasarar kwato wani yaro dan shekara 2 da masu garkuwa da mutane suka dauke.

Da yake ganawa da manema labarai kwamishinan yan sandar jihar Ene Okon yace mutanen sun dauki yaron ne a Makurdi suka kaishi Ana a jihar Abia inda anan ne suka samu nasarar karbo shi.

DUBA WANNAN: Albarkar daminar bana

Sun sace yaron ne a 10 ga watan October a lokacin da suka aiki dan uwan yaron.

Wadanda ake zargin sun aiki dan uwan yaron ne Inda sukace yabar musu shi yaje ya dawo zasu kula dashi.

Masu garkuwar sun saidawa Unwa Chibueze yaron akan kudi N500,000.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng