Waiwaye: Irin matsaloli da shugaba Buhari ya gada daga gwamnatin GEJ, da yadda ya warware su

Waiwaye: Irin matsaloli da shugaba Buhari ya gada daga gwamnatin GEJ, da yadda ya warware su

- Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta gaji basussuka daga Gwamnatin da ta gabata

- Basussukan sun hada da manyan basussuka

- Gwamnatin tarayyar tayi kokari gurin rage su

Waiwaye: Irin matsaloli da shugaba Buhari ya gada daga gwamnatin GEJ, da yadda ya warware su
Waiwaye: Irin matsaloli da shugaba Buhari ya gada daga gwamnatin GEJ, da yadda ya warware su
Asali: Depositphotos

Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta gaji basussuka daga Gwamnatin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a 2015.

Basussukan sun hada da: kudin fansho; Naira biliyan 740, Bashin kudin tallafin mai; Naira biliyan 350, Bashi Paris Club; dala biliyan 5.4, Basussukan JV CashCall; dala biliyan 6.8, Bashin yan kwangila; Naira tiriliyan 1.9, Bashin titunan tarayya da gwamnatocin jiha suka gyara; Naira biliyan 488.

DUBA WANNAN: Ganduje zai iya shekaru 170 a kulle

Wannan ce tasa a cewar gwamnatin, bata fara aiki da wuri ba, ganin babu kudi a lalitar gwamnatin wanda za'a fara aiki dasu.

Bayan hawansa mulki dai, shugaba Buhari ya tattaro duk wasu kudade na gwamnati zuwa CBN, mataki da yace na rage sata ne, sannan kuma bankuna suka rasa ilahirin kudaden da suke juyawa.

Farashin mai ma yayi faduwar ba zata warwas a idon duniya, inda kasuwanni suka cika da mai, bayan da aka cire wa Iran takunkumai.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng