An sace inji sukutum a iyapot na kasar nan, wanda sai dashi jirgin sama zai sauka, abin kunya!

An sace inji sukutum a iyapot na kasar nan, wanda sai dashi jirgin sama zai sauka, abin kunya!

- An sace abinda yake taimakawa jirgi wajen sakkowa kasa

- Gwamnati ta sai abun kwanaki kadan da suka gabata

- Muna kokari wajen kawo gwara a filin saukar jiragen

An sace inji sukutum a iyapot na kasar nan, wanda sai dashi jirgin sama zai sauka, abin kunya!

An sace inji sukutum a iyapot na kasar nan, wanda sai dashi jirgin sama zai sauka, abin kunya!
Source: Depositphotos

Gwamnatin jihar Edo ta bayyana yanda aka sace wani abu da yake taimakawa wajen sakkowar jirgi kasa.

A ranar Alhamis ne gwamnan jihar Godwin Obaseki yace wannan filin tashi da saukar jirage na gwamnatin tarayya ne.

A satin daya gabata ne muka gwamnatin jihar ta siyo wannan abu don ganin sun fara aiki 24/7 amma aka sace .

DUBA WANNAN: Boko Haram na kokarin dawowa barazana

Mr Obaseki ya bada umarni a gaggawa ta yin binciki domin a gano wadanda sukayi wannan aika aika.

Munata kokari wajen kawo gyara a filin jirgin musamman saboda kusatowar yanayi na sanyi amma aka samu wani ya sace kayan aikin namu.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel