An sake gano wasu matsalolin daga satifiket din makarantar Buhari
- Darussa biyu da sukayi layar zana a sabon shaidar Jarabawar gama sakandare na shugaba Muhammadu Buhari
- Babu sakamakon lissafi da sarrafa itace
- A sakamakon da WAEC ta bada a 2015 kuwa, darussa 8 ne

Asali: UGC
Darussa biyu sunyi layar zana a sabuwar shaidar WAEC ta Buhari. Sakamakon 2015 na kunshe da darussan : English Language, Hausa Language, Literature-in-English, History, Geography, Mathematics, Health Science and Wood Work.

Asali: UGC
Amma a Mathematics da wood work shugaban ya fadi ; shin ko hakan ne yasa aka cire sakamakon su a shaidar da aka bashi ranar juma'a, 2 ga watan Nuwamba,2018?
DUBA WANNAN: Zaman shekaru 171 a kurkuku ka iya hawa Ganduje
Majiyar mu ta gano cewa shaidar dai bata dauke da darussan biyu. Amma a shaidar da WAEC ta bada domin zaben 2015, mai dauke da suna Mohamed Buhari, tare da hatimi mai kwanan wata 21 ga watan daya, 2015, darussa takwas ne.

Asali: Twitter
Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng
Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com
Asali: Legit.ng