Labarin Sojojin Najeriya
Bayan da aka kama shi a jihar Legas a cikin kwana kwanan nan, Kazeem ya amsa cewa sukan kaiwa mutane hari sannan su kwace kayayakinsu tare da wasu abokansa guda hudu. Rahotanni sun bayyana cewa Kazeem da sauran yan fashin sukan tu
Afton fin din, Ranveer Singh, shi ta koma tana so, kuma yanzu dashi aka yi baiko aka sha biki, a kasar Italiya, tsohon saurayi ya sha qasa. Sun dai sanya wa juna zobe sun kuma bi dukkan al'adun da ake bi na kasar su, duk da a Tura
A lokacin da ake matsin tattalin arziki a kasar nan, musamman ta Buhariyya, da ma kuma wahalar miji, budurwa tsaleliya ta ce sam da sake, yadda ake daukar mata kamar ababen sayarwa, dole a fara sakin hannu, ko inka dawo kaji wayam
Jami'an 'yan sanda da ke runduna ta musamman na Eagle-Net da ke jihar Delta sun samu gagarumin nasara cikin yaki da masu aikata miyagun ayyuka da su keyi bayan gano wani kamfanin kera bindigogi a garin Oleh a karamar hukumar Isoko
Da yake ganawa da manema labarai a filin jirgin sama na Murtala Muhammad akan hanyar sa ta tafiya kasar Amurka yace shigar matasan harkar siyasa zai taimaka matuka wajen karbo musu yanci. Yace yayi matukar farin ciki da yaga matas
Legit.com ta ruwaito hadakan Sojojin sun afka cikin dazukan da mayakan na Boko Haram ke samun mafaka tare da taimakon mafarautan yankin, a kokarinsu na kakkabe ragowar yan ta’addan Boko Haram dake kai hare hare a yankin.
A yanzu dai, gwamnoni a yawa da ma 'yan majalisu, sun sauya sheqa, inda suka koma jam'iyyun adawa domin kuntata wa gwamnatin APC, da ma kuma cewa zabe ya taho, kowa na neman farantawa jiharsa ko talakawansa rai
Mayakan Boko Haram da ake kyautata zaton suna da alaka da kungiyar ta'addanci na IS (Islamic State West Africa Province) sun kai hari a sansanin Sojin Najeriya a garin Kareto da ke kilomita 150 arewacin Maiduguri. 'Yan ta'addan su
Addinin da ake bi a yankin kudancin Najeriya yana karfafa camfin cewa wai ana haifar yara da maita, matsala dake jefa su cikin halin ha'ula'i, ana azabtar dasu, kuma matsalar shine gwamnatin tayi gum da bakin ta shekaru bilaa adad
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari