Labarin Sojojin Najeriya
Sarki Sanusi ya ce adadin matasan da ke Najeriya zai kai miliyan 100 nan da shekaru 20. Ya kara da cewa muddin gwamnati ta gaza daukan mataki kan yadda mutane ke haihuwa barkatai ba, balo'in da za su bula a kasar za su fi na Boko
Wani jami'in dan sandan Najeriya ya debo ruwan dafa kansa bayan ya kira wata mace 'karuwa' a Legas alhalin bai san cewa matar jami'an sojan Najeriya ce mai mukamin Kanar. A cewar wani ma'abocin amfani da shafin sada zumunta na Twi
Duka da irin dumbin aiki da gwamnatin Jonathan tayi a NAjeriya daga 2010 zuwa 2015, ya zuwa yanzu Osinbajo na APC yace babu wani katabus da suka yi banda ciwo wa kasar nan bashi, sakaci, da almundahana da kudaden gwamnati
A taron manema labarai da sukayi a ranar litinin, a Ikeja, jihar Legas, shugaban kungiyar, Bakura Goni-Makinta da sakataren shi Mustapha Mustapha, sunce sai dai Idan hukumar zabe mai zaman kanta zata dubi tsohon karamin ministan w
Hukumar Bayar da Agajin Gagagwa na Kasa (NEMA) ta sanar da cewa mayakan Boko Haram sun kai farmaki kauyen Bale Shuwa da ke karamar hukumar Jere na jihar Borno a daren Asabar inda su ka sace shanu, raguna da akuyoyi. Mai kula da ay
Majiyar Legit.com ta ruwaito shugaban hafsoshin rundunar Sojan kasa, Laftanar janar Tukur Yusuf Buratai ne ya nada sabon kwamandan mai suna Manjo janar Benson Akinroluyo, kamar yadda sanarwar daga shelkwatar rundunar Soja ta sanar
Rundunar Sojan Najeriya ta bakin Darektan yada labarai na Birgediya Janar Texas Chukwu ta sanar da cewa Ifiok Obot wanda yake kula da Rundunar Operation Delta Safe ya zama Mataimakin Shugaban sabuwar Jami’ar da aka gina a Biu.
Kamfanin dake samar da wutar lantarki na Kaduna Electric shiyyar Kaduna, Sokoto, Kebbi da Zamfara yayi kira ga Coci-coci da masallatai dasu fara biyan kudin wutar lantarki da suke sha. Abdulazeez Abdullahi yace rashin biyan kudin
Kamar yadda masu kiyasi da yawa suka tabbatar, Najeriya kasa ce mai kunshe da albarkatun ma'adanai kuma mafi inganci a duniya. Ya tabbatarwa sa kasar Canada cewa sauki ya samu yanzu ta fannin kasuwancin hakar ma'adanai saboda...
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari