'Dole matasa maza da mata su shigo a dama dasu a harkar mulki'

'Dole matasa maza da mata su shigo a dama dasu a harkar mulki'

- Ya kamata matasa su yunkuro akan harkar siyasa

- Kasantuwar matasa a kan shugabanci zai taimaka kwarai

- Ya kamata yan Najeriya su kange kansu daga karbar kudi akan harkar zabe

'Dole matasa maza da mata su shigo a dama dasu a harkar mulki'
'Dole matasa maza da mata su shigo a dama dasu a harkar mulki'
Asali: UGC

Dan takarar gwamna a jihar Kwara a karkashin jam'iyar UDP Adetunji Oyabambi yace ya kamata matasa su fara shiga harkar siyasa.

Yace matasa suna fama matuka a jagorancin manya wanda ya kamata matasan su fito a gwabza dasu a gwamnatance.

DUBA WANNAN: Buhari ya sabunta lasisin rijiyar mai

Da yake ganawa da manema labarai a filin jirgin sama na Murtala Muhammad akan hanyar sa ta tafiya kasar Amurka yace shigar matasan harkar siyasa zai taimaka matuka wajen karbo musu yanci.

Yace yayi matukar farin ciki da yaga matasan sun fito takara a Ijagbo karamar hukumar Oyun.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Online view pixel