Labarin Sojojin Najeriya
"Maganar gaskiya idan har kana bukatar fidda mutane daga talauci to ka samawa mata aikin yi cikin gaggawa zaka iyalai sun fita daga cikin talauci, a halin yanzu Najeriya tana daga cikin jerin kasashen dake fama da talauci,saboda..
Rundunar Sojan kasa ta Najeriya ta kammala shirin gudanar da jana’izar dakarunta guda dari da suka ransu a hannun mayakan kungiyar ta’addanci ta Boko Haram a yayin wani harin kwanta bauna da yan Boko Haram suka kai musu.
Mun ji cewa wani 'Dan Sanda Onyekwelu yace Sojojin Najeriya ba za su iya gamawa da ‘Yan Boko Haram a 2019 ba, Dan Sanda ya fadi abin da ya sa ake fama da ‘Yan Boko Haram. Wannan tsohon Jami’in tsaro yayi aiki ne a Kasar Ingila.
Kamar yadda Rotimi Jacobs, shugaban lauyoyin EFCC, yace wadanda ake zargi sunyi laifin sata daga watan Octoba 22,2008 zuwa 15 ga Disamba 2008. Yace man diesel din ya kai na da miliyan 8.4 mallakin Nadabo Energy sannan yana ajiye
Wani yaro dan shekara 13 mai suna Dayyabu Salisu ya fada a kududdufi a lokacin da yake tsaka da wanka. Abun ya faru ne a Mariri dake kauyen Yankatsari karamar hukumar Dawakin kudu dake jihar Kano. Mai magana da yawun hukumar kashe
Ya rubuta a shafin tweeter dinshi, "Akan Legas da inyamurai: Ba gaskiya bane ace Legas basa son inyamurai. Eh, Legas basa son inyamurai, taka siyasar ai nayi. Furucin basaraken nan na 2015 na nan daram a zukatan masu zabe. Yanzu..
An rantsar dashi ne a matsayin speaker na majalisar jihar a wata cibiyar majalisar inda daukacin mambobin majalisar suka samu halartar wajen. Ana kan sauyin sheka har yanzu tsakanin 'yan siyasa, musamman yanzu da saura kwanaki kad
A dai duniya, an sha jin irin yadda wadannnan Pastor ke iya warkar da cutuka da bada karama, da ma iya fadin abubuwan da zasu faru a badi, sai dai ba'a ganin agajinsu a asibitoci, ba kuma a ganinsu suna ziyartar asibiti don warkar
Rundunar Sojojin Najeriya ta sanar da kama wasu mutane guda uku da ake zargin yan ta’adda ne a jahar yayin da suke safarar bindigu zuwa kauyen Bena dake cikin karamar hukumar Wasagu ta jahar Kebbi, kauyen dake da iyaka da jahar Za
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari