Labarin Sojojin Najeriya
Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ya bayyana jimaminsa a kan kisar gillar da aka yiwa tsohon babban hafson tsaro na Najeriya, Alex Badeh a jiya inda ya ce mutuwarsa babban rashi ne da Najeriya. Rahotanni sun ce an kashe
A taron G20 dai da aka yi a kwanan nan, MBS ya sha kunya, bayan da dukkan shuwagabanni da 'yan jarida, wadanda a baya ke haba-haba dashi, suka dauke kansu suka ki kula shi. Bidiyo ya nuna yadda ya shaqa, daga gwalewar da ake ta ma
A jiya kadai, a NSE, watau Nigerian Stock Exchange, an sayar da share 70.98m ta bankin. wadda ta kama kusan N72.64m a hada-hada 129. An kuma baiwa duk mai hannnun jari a Diamond bank din, hannayen jari a Acess bank, koda yake an..
Adadin da kasar ta kashe akan shigowa da man fetur a cikin watanni Tara yakai 28.3 daga cikin budget din 9.12trn da kasar ta fitar na shekara ta 2018. NNPC ce ta bayyana hakan inda tace gwamnatin tarayya ta biya masu aikin man...
Hukumar 'yan sandan jihar Kaduna tayi nasarar damke wasu bata gari 12 ciki har da wasu mata biyu masu garkuwa da mutane Hashiya Dauda da Safara'u Mohammed Tahir masu shekaru 23 a duniya. Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar
Saboda matsalar Najeriya, gabas da yamma, kudu da arewa, kabila da yaruka, addinai da dariqu, da ma 'yan zaman kansu, dole ne a sami turba guda ta bin kadin zaben domin watakil ba lallai sakamakon ya farantawa wasu rai ba
Wani direban motar haya ya gamu da danyen hukunci a wurin wasu 'yan daba bayan sabani a kan N100 ya saka shi hallaka wani fasinja. Direban, da ba a gano sunan sa ba ya zuwa yanzu, ya bugawa fasinjan sifana a ka kafin daga bisani y
Wasu daga cikin mazauna garin da suka zanta da ofishin dillancin labarai a ranar talata sun Kwatanta cigaban da abin damuwa, kare da cewa hakan zai takurawa talaka saboda hakan na datse aiyukan cigaba na mutane
A watan Augusta 2017, makamancin hakan ya taso akan wanda ya amince da yin titunan jiragen kasa daga Kano zuwa Daura da karamar Hukumar Jibia dake jihar Katsina. Kamar yanda titunan jiragen kasa na Daura zuwa Jibia, Kano zuwa...
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari