Labarin Sojojin Najeriya
Jonathan Tsekar, Sarkin al'ummar Tibi a garin Opeji da ke karamar hukumar Odeda na jihar Ogun ya bayyana yada ya kashe wani jami'in dan sanda da ke aiki a garinsu. Punch ta ruwaito cewa Tsekar ya kashe dan sandan mai suna Gbenga A
Jam'iyyar dake mulki, tace yan Najeriya sun gaji kuma sun gudura da iyayyakun da kullum PDP ke bullo da ita tare da kalubalantar jam'iyyar da su sanar da yan Najeriya dalilin da zai sa su kara zabar su don mulkar su
Ma'aikacin bankin kuma akawu na bankin Access, Ojo Adefemi Adedoyin, ana zargin su da wani Favour Oriafoh mai shekaru 30 da damfarar wata yar Hong Kong, Xu Yue har pam 79,000. Hukumar yaki da rashawa ofishin yankin Uyo ne suka ka
Kashi 4 a cikin dari na matan arewacin Najeriya ne suka kammala karatun sakandire. Hakan kuwa na shafar ya'yayen da suka ko zasu haifa. Domin kuwa ya'yan mata masu ilimi kashi 50 cikin dari na da yuwuwar rayuwa sama da shekaru 5
A cewar majiyar, 'yan ta'addan sun haura katangar gidan tsohon kwamishinan ne kuma suka kashe shi da matarsa yayin da suke barci. Daya daga cikin wanda suka bayar da shaida a kan lamarin ya ce, "Innocent Brown tsohon kwamshinan 'y
Dakarun Sojin Najeriya na 8 Division da ke aikin samar da zaman lafiya na Sharan Daji sunyi nasarar kashe wasu 'yan ta'adda da suka dade suna adabar mazauna karamar hukumar tsafe a jihar Zamfara. Kamar yadda bayanin sirri na soji
Shekarar 2018 ta tasanma karewa kuma 'yan Najeriya sun fara shirin tarbar sabuwar shekarar 2019. Hakan yasa muka ga ya dace ayi bita a kan wasu muhimman abubuwan da suka faru a shekarar ta 2018. Wasu abubuwan da suka faru na farin
Yayin ma masu shugabancin kungiyar ma'aikatan man fetur da iskar ga ta kasa a fadar shugaban kasa a Abuja, yace gyare gyaren bangarorin man fetur da iskar gas na kasa baza'a iya gaggautawa ba in dai za'ayi abinda ya kamata
Dan takarar gwamnan jihar Legas karkashin jam'iyyar PDP, Mista Jimi Agbaje, ya kalubalanci Gwamnatin jihar Legas karkashin mulkin jam'iyyar APC da ta tabbatar da yancin yada labarai wanda tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan...
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari