Labarin Sojojin Najeriya
Yarinyar na sanye da bakar Riga ne zaune a wani teburin ,su kuma sauran suna dibar dadin su. Tana kallon su a yunwace amma basu san tana yi ba. A faifan bidiyon ne matar da ta dauka take magana, tare da zargin yarinyar mai
Tun bayan da 'yan fashin da suka tagayyara jihar Kwara suka zo hannu, Bukola Saraki, na uku a mulki a kasar nan, ya shiga dimuwa kan ko gwamnati na niyyar kaishi kurkuku ne ko ta halin qaqa, bayan da ya tsallake kotun CCT mai bin
Gwamnan, wanda ke ta katobarar siyasa a jihar tasa, kan 'yan takarkaru, ya saba da jin cece-kuce kan irin kalamansa, da ma sakacin da ake zargin gwamnatinsa kan tsaro, wanda a yanzu ake kwatantawa da yadda su Borno suke
Gwamna Abdulaziz Yari na jihar Zamfara ya bayyana goyon bayansa ga kirar da shugaba Muhammadu Buhari ya yi na saka dokar ta baci a jihar Zamfara. Kamfanin dillancin labarai na kasa NAN ta ruwaito cewa Yari ya ce "Nima ina goyon ba
Harin dai da suka fara kawowa soji tun karfe bakwai, sai da aka shafe duk daren ana ba-takashi da Boko Haram din a kokarin su na sai sun sha kan soji sun kwaci yankin da ma satar makamai, kamar yadda suka yi a Metele a watan jiya
Akalla 'yansanda 167 ne suka tsere daga kwas din da ake musu na atisayen yaki da ta'addanci, bayan da suka fahimci cewa in suka kammala kwas din yankunan da ake yaki da Boko Haram za'a shilla su domin taimakawa sojoji
Wasu masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da mutane 15 a Neja. ‘Yan bindigan dai sace mutane akalla 15 a Ranar Talatar nan da ta gabata a wani Gari mai suna Mangwaro wanda ya ke kan iyaka da Kaduna a cikin Jihar Neja.
Shugaban hafsin sojojin Najeriya, Laftanat Janar Tukur Buratai tare da sauran manyan shugbanin soj sun shirya liyafar bikin kirsimeti na musamman domin dakarun sojin Najeriya na Lafiya Dole da ke aikin samar da zaman lafiya a yank
A sakon Janar Buratai na kirismeti da shirin shiga sabuwar shekara, hafsun sojan ya nemi sojojin da cewa su kara yin bakin kokarin su wajen karasa ‘Yan Boko Haram. Hafsun Sojin Najeriya yace ‘Yan Boko Haram din kananan ‘Yan iska.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari