Labarin Sojojin Najeriya
PDP din dai, tace, wannan shiri da soji ke yi, na mamaye tituna da dazukan wasu yankuna a kasar nan, somin tabi ne na kokarin murde zaben da shugaba Buharin ya tabbatar zai fadi warwas, shi yasa yake son amfani da soji da 'yansand
A yau, Asabar, ne rundunar 'yan sanda ta kasa ta yiwa tsohon kwamishinan 'yan sandan jihar Legas Fatai Owoseni, da ragowar wasu 9 ritaya. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar Owoseni ya kasance kwamishinan 'ya
Dan Ali dai ya shiga aikin soja na Short Service a 1894, ya kuma rike mukamai da dama, wadanda suka hada da Aikin zaunar da kasar Sudan lafiya na majalisar dinkin barakar duniya. Yayi Kwamandar Kalejin koyon aikin sojoji ta Jaji a
Ana kira ne ga makiyayan da su nemi wuri su killace dabbobinsu saboda kada su shiga gonakin mutane, su dinga basu abinci in sun nemo sun kwaso, su kuma fulanin sun gwammacewa rayuwar yawo da rangadi don cin ciyayi kyauta, ko ma a
Monguno ma karamar hukuma ce a Borno, babban birnin ta ne Monguno, garin su NSA Babagana Monguno. Kamar dai Abadam, yan ta'addan sun taba kwace garin a watan janairu 2015 amma sojoji sun kwato shi bayan wata daya
Hukumar soji ta fitar da jerin sunayen wadanda suka nemi aiki da rundunar soji a matsayin manyan ofisoshi (SSC) da (DSSC) na shekarar 2019. Za a fara tantance wadanda sunayensu suka fito daga ranar 4 ga watan Janairu zuwa rana 18
An san dai wannan na nufin an sako kudi da masu yi wa jam'iyyar aiki zasu samu su nemo kuri'u, sai dai ba kowa aka baiwa ba, duk da su matasan sune kashin bayan wannan tafiya. Comrade Terver Aginde yace suna biye, suga yaya lamari
A Najeriya dai, hadarin mta ba wani sabon abu bane ko sabon labari, sai dai kuma idan ya tashi faruwa bai iye daukar mutane da yawa haka ba. A wannan karon, hadari ba daya bane, hadurra ne daban-daban, wadanda suka haddasa mace-ma
Iyalan marigayi Air Vice Marshal Alex Badeh sun musa ikirarin daya daga cikin wadanda ake zargi da kisan marigayin cewa tsohon shugaban sojin yana hanyar shi ne ta zuwa jihar Nasarawa ne don siyan gona da wasu makuden kudade
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari