Labarin Sojojin Najeriya
Da yake mika cakin kudin ga marasa lafiya, kaakakin majalisar dokokin jahar Zamfara, Alhaji Sunusi Rikiji ya bayyana cewa gwamnatin jahar Zamfara ta yanke shawarar tallafa ma Sojojin ne don rage ma iyalansu radadin halin da suka s
Postinor magani ne da ke hana daukar ciki idan maniyyi ya shiga kwan halittar mace. Ko da gangan ko ba da gangan ba. Yana hana daukar ciki a kashi 95 a cikin 100 in aka sha shi a cikin sa'o'i ashirin hudu zuwa 72 bayan yin jima'i
Kakakin hukumar 'yan sandan na jihar Kaduna, Yakubu Sabo ya tabbatar da afkuwar harin na Katura inda ya ce an kashe mutane hudu yayin da wasu uku kuma sun samu rauni. "A jiya Lahadi misalin karfe 2.45 na dare wasu 'yan bindiga da
Yara suma mutane ne kamar kowa sunfi bukatar ayi musu magana sama da a dakesu saboda bazasu fahimci dalilin dukan ba wannan yake janyowa su zama masu taurin kai.cewar Dr Adeyinka Labaka likita a bangaren yara a asibitin University
Mutane da dama suna barin gidajensu daga jihar Borno suna ficewa ta garin Damaturu zuwa garuruwan Bauchi, Kebbi, Zamfara da Jigawa yayin da Boko Haram ke mamaye wasu garuruwa a Borno. Mazauna garuruwan sun shaidawa Punch cewa 'yan
ISSA, kungiyar kasa da kasa mai zaman kanta dake bincike da nazari a kan harkokin tsaro, ta ce an kashe manyan sojojin biyu ne domin boye wani salon cin hanci da rashawa dake faruwa a shugabancin rundunar soji ta Najeriya. A rahot
Jami'an 'yan sanda reshen jihar Imo sun damke wani matashi dan makarantar sakandire mai shekaru 15, Precious Ehiedo da wasu abokansa biyu, Juliet Ogben da Favour Okoh bisa laifin sayar da kanensa masu shekuru 2 da 7 a kan kudi N80
Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari a jihar Plateau inda suka kashe mutane hudu a garin Nding da ke karamar hukumar Barkin Ladi na jihar. Jami'in hulda da 'yan sanda na jihar, Terna Tyopev ya tabbatar da afk
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta kori wasu jami'an ta hudu da aka samu da laifin yiwa wani dan Najeriya mazaunin kasar Togo satar N350,000 cfa . An gano cewa an bukaci mataimakin Sufeta Janar 'yan sanda mai kula da Zone 2, Lawa
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari