Labarin Sojojin Najeriya
Kamar yadda suka zarga, Dan takarar PDP din na zagaye da mutanen da suka tsani Fulani kuma suke munanan kalamai garesu tare da kiran musu zubda jini. Mista Badejo yayi kira ga Buhari da ya sa jami'an tsaro su sanya ido akan Atiku
Wata majiyar rahoto kamar yadda shafin jaridar Vanguard ya ruwaito ta bayyana cewa, an sake tsinto gawar wasu sojoji biyu cikin dokar Daji bayan harin da ya auku kan sansanin dakarun soji da ke yankin Buni Gari a jihar Yobe.
Mai magana da yawun 'yan sanda, Jimoh Moshood yace Melaye ya samu gayyata marasa adadi don yazo ayi binciken kisan kai da ake zargin shi amma yaki zuwa. Yace yan sandan bazasu bar gidan mahukuncin ba ba tare da sun kamashi ba
Sunayen wadanda suka mutu sun hada da Perowei Jacob, Kaltho Paul Kilyofas, Auwal Ibrahim, Adamu Nura da Meshack Ishmael, kuma lamarin ya faru ne a ranar Karaba 2 ga watan Janairu a daidai garin Damasak na jahar Borno.
Duk da cewa Boko Haram tafi kashe mutane a fadin duniya a shekarun 2013 da 2014, a yanzu kam, a kasashen Syria/Iraqi, Somalia da Afghanistan da ma Pakistan ne ake samun wannan matsala ta tsaro. Sai dai kuma, kamar Boko Haram din
Kusan watannin uku bayan sace yammatan, mata ma'aikatan lafiya uku aka sace yayin da yan Boko Haram din suka kai hari a kauyen Rann, a Jihar Borno. A wannan harin ne wasu ma'aikatan lafiya guda uku da sojoji 18 suka rasa rayukan..
Hukumar Sojin Saman Najeriya (NAF) ta sanar da cewa matukan jirginta biyu da wasu sojoji uku ne suka rasu sakamakon hatsarin jirgi mai saukan angulu yayi a daren Laraba yayin yaki da Boko Haram. Jirgin mai saukan angulu kirar Mi-3
Ana sa rai dai, Igbo zasu yi PDP, yankin su GEJ watau Neja Delta ma haka, Yarabawa zasu kasu biyu, amma mafi yawansu Buhari zasu yi, Arewa maso yamma ta Buhari ce, ta gabas ma haka, tsakiyar Najeriya kuwa, sun kasu, kirista PDP
Sanarwan nadin ya fito ne daga bakin mai magana da yawun hukumar, Muhammadu Shehu a ranar Alhamis 3 ga watan Janairun shekarar 2019. Mr Ibrahim dan asalin jihar Borno ne kuma an haife shi ne a ranar 26 ga watan Nuwamban shekarar 1
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari