Labarin Sojojin Najeriya
Majiyar Legit.com ta ruwaito Baba Modu yaso yayi amfani da damar da gwamnatin tarayya ta baiwa mayakan Boko Haram na neman afuwa da yafiya idan har suka mika kansu ga Sojoji tare da ajiye makamansu, amma yace Ba-Ana ya ki yarda.
Wadanda ake zargin sune: Godwin mai shekaru 26, Akan Pevelga mai shekaru 28, Eric Azanye, Richard Aaser mai shekaru 35, Luter Pev mai 22, Gwaza Ukuma mai shekaru 33 da kuma Justine Yangedu mai shekaru 30. Wadanda ake zargin duk ma
Shi dai Mr Sunday David, ya rasa idon nasa gaba daya bayan da matashin dan shekaru 23 ya caka masa itace, bayan wata 'yar hayaniya ta hado su. Abin haushin dai shine, muddin matashin ya iya biyan kotu wadannan kudade, to kuwa ya..
Sauran matsalolin da ma'aikatar ta shawo kai kamar yanda ta fada sun hada da 820 na tabarbarewar tarbiyar kananan yara, maida mutane 13 zuwa jihohin su da saukar nauyin yara masu karancin tarbiya 32 zuwa tsangayar horo dake Kaduna
Matan aure masu wannan dabi'a sun bayyana cewa suna shan wadannan magunguna ne dansu gamsar da mazajen su.Yayin da wasu kuma sukace suna yin wannan Abu ne dansu kore damuwar da suke ciki. A shekarar data gabata tsakanin watan...
A takardar da ya rattabawa hannu, yace daga watan gobe, ya gama aikinsa na bankin duniya, sai dai a nemo wani a bashi, shi kam baya yi. Albashin kujerar tasa dai, yafi naira biliyan daya in aka juya daga dala, amma tahalikin yace
Wani dan kungiyar Boko Haram, Umar Abdulmalik da jami'an 'yan sanda na IRT suka damke ya bayyana dalla-dalla yadda kungiyar ta shirya tayar da bam din da ya tashi a Nyanya a shekarar 2014 da kuma harin da aka kai a gidan yarin jih
Wani sojan Najeriya da ke filin daga a yankin Arewa maso gabashin Najeriya bayar da labarin yadda ya gano Budurwarsa da ya bari a gida tayi aure ba tare da ya sani ba kwatsam sai dai ya ga hotunan aure a shafunkan sada zumunta. Wa
A ranar Talata 3 ga watan Janairun 2019 ne za ta kaddamar da atisayen 'Operation Python Dance III' a jihar Kebbi da ke Arewa maso yammacin Najeriya a cewar shugaban hafsin sojojin Najeriya, Laftanat Janar Tukur Buratai. A yayin da
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari