Labarin Sojojin Najeriya
Shi dai kudin ruwa, watau interest rate, shine ribar da bankunan ke amsa muddin mutum ko ofishi ko wani bankin ya amshi kudi don yin kasuwanci. Kudin ruwa a 14% na nufin in ka ari N1m. a shekara zaka biya 1.14m ko ka dora N140,000
Wani Akeem Azeez da aka gurfanar da kotu a ranar Juma'a ya bawa mutanen da ke kotun mamaki yayin da ya ce ya yi nadamar kama shi da akayi kafin ya shiga gidan da zai yi satan. An gurfanar da matashin dan shekaru 20 ne tare da wani
Mun turaku Sakkwato ne domin cika alkawarin da babban hafsan Sojan sama ya dauka ne a shekarar data gabata, a yayin wata ziyara daya kai jahar a shekarar data gabata, yayin da ya fahimci akwai matsala a sha’anin tsaro a jahar Sakk
Burkina Faso na fama da kashe kashe sakamakon ta'addancin yan jihadi. Yankin ya hargitse ne da fadace fadacen masu tsaurarawa akan addini bayan da rikicin ya shanye Libya a 2011. Ta'addancin masu ci da addinin musulunci ya fara a
Zargin almundahanar kudade da yayi da hadin kan matar shi ta hudu Jennifer Douglas, yar kasar Amurka ne ya zamo silar hakan. Kwatsam a ranar alhamis da ta gabata sai gashi ya sauka a kasar don tattaunawa da jami'an kasar akan mako
A fiye da shekaru 13, Alhaji Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasa kuma yanzu dan takarar shugabancin kasar karkashin jam'iyyar PDP ya guji Amurka. Akwai lokacin da US din ta hana shi Visa. Amma a ranar alhamis sai gashi
An kama barayin Jannaretoci har biyu, na miliyoyin kudi a ofishin gwamnati a jihar Bauchi, su su goma suka yi kumbiya-kumbiyarsu sai da suka sace Jannaretocin masu karfin GBW 10KVA a ofishin National Public Security Communication
Adamu ya ce rundunar 'yan sandan Najeriya tana da kwararun jami'ai da za suyi bajinta a ko ina a duniya kuma za su iya magance kallubalen tsaron da ke adabar kasar muddin akwai ingantaccen jagoranci. IGP din ya ce zai yi amfani da
Hukumar filin jirgin ta bayyana hakan ne a ranar Laraba inda tace daga yanzu filin tashi da saukar jiragen ya koma Louisville Muhammad Ali international Airport. Muhammad Ali ya zamto shahararre a duniya bayan ya buga wani wasan
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari