Labarin Sojojin Najeriya
Jihar Kwara dai a yanzu tana karkashin PDP ne, bayan da manyan jigoginta Gwamna da Sanata suka koma PDP, bayan jifa da kashin kaji da suka ce gwamnatin tsakiya na ta yi musu. Kiris dai ya rage a gurfanar da Saraki da gwamnansa kan
A baya dai karku manta, an zargi Saraki da daure ma 'yan fashi gindi, a wasu lokutan ma, an zarge shi da kin bayyana ainahin yawan dukiyarsa, da ma kuma sanya sunansa cikin manyan barayin kasar nan. lamari da ya sa ya bar APC
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta kama wasu mahauta hudu da ke sayar da nama a Agege na jihar Legas bisa zarginsa da daukan nauyin 'yan bindiga da ke kai hare-hare a wasu garuruwa a jihar Zamfara. The Punch ta ruwaito cewa garuruwa
Maza Uku da mata Takwas sun samu raunuka yayin da namiji daya da mata Biyu suka rasa rayukan su. Jami'in FRSC ya bayyana cewa an kwashe wadanda suka jikkata zuwa asibiti yayin da aka mika gawarwakin wadanda suka rasu zuwa asibitin
A matsayin mu na iyalan ta, sai bayan da ta rasu ne muka gano yara da mutanen da suka dauke ta uwa kamar mu. Daga nakasassu da kuma wasu ma da bamu san ta dau nauyin su ba saboda muna makaranta bamu san me ke faruwa ba. Abinda muk
INEC ta saki sunaye da masu rajistar zabe, sai dai jihar da ta fi kowacce samun karuwar wadanda suka yi rajista wadanda dama sunki yin rajistar ne, sun fito ne daga kudu maso gabas. Wannan na iya nuni da cewa da yawansu sun hakura
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce ta samu izini daga Babban Kotun Abuja na tsare Sanata Dino Melaye har na tsawon makonni biyu. Sanarwar da ta fito daga bakin mai magana da yawun rundunar, DCP JImoh Moshood ya ce har yanzu ana b
Jam'ian 'yan sandan sun kama mutumin, Umaru Shehu Makeri, a karamar hukumar Bukkuyum kamar yadda sabon kwamishinan 'yan sanda a jihar, Zannah Muhammad Ibrahim, ya sanar a jiya, Laraba, yayin ganawa da manema labarai. Zannah ya ce
Mustapha Atiku Abubakar wanda ya bayyana kanshi a matsayin da ga dan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyar PDP wato Atiku Abubakar yace hoton da ake yadawa na Atiku da wata mata to wannan matar mahaifiyarsa ce
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari