Labarin Sojojin Najeriya
A yayin tumke damarar tabbatar da ingancin tsaro domin bunkasa harkokin yaki da ta'addanci a Najeriya, manyan dakarun sojojin 13 na kasar Amurka na ci gaba da zagaye da kuma gudanar da ziyarce-ziyarce a Najeriya.
Wani soja da aka kora a aiki mai suna Lance Corporal Khalid Mohammed, an bayyana shi jiya Laraba tare da wasu mutane 78 da rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta kama da laifin fashi da makami...
Rundunar Sojan saman Najeriya ta shigo da wasu kwararrun karnuka na musamman guda 21 daga kasar Afirka ta kudu wadanda suka samu horo a kan harkar binciko duk inda aka binne bamabamai
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya samu halartar bikin yaye daliban manyan hafsoshin tsaron Najeriya dake babban birnin tarayya Abuja, kamar yadda Legit.ng ta ruwaito.
Tawagar Rundunar Sojojin Najeriya wadanda suka samu ikon zuwa aikin hajjin bana sun isa birnin Madinah na kasar Saudiyya. Sojojin guda 348 sun sauka ne a filin tashi da saukan jirage na Yarima Mohammed Abdulaziz a safiyar ranar Al
Rundunar sojin ta bayyana cewa irin wanna rahoto na fitowa ne daga mutanen da basu masaniyar komai a kan atisayen rundunar soji da kuma yadda ta ke gudanar da al'amuranta, a saboda haka ta ce ya zama dole ta fitar da jawabi domin
Rundunar Sojojin Najeriya ta kaddamar da sabbbin motoccin yaki wadanda nakiya baya fasa su guda hudu da aka kera a Najeriya da hadin gwiwar Proforce Limited domin taimakawa sojoji yaki da ta'addanci. Shugaban hafsin sojojin kasar
Aukuwar mummanan hari na wani reshen mafi munin kungiyar ta'adda a duniya IS cikin jihar Borno dake Arewa maso Gabashin Najeriya, ya salwantar da rayukan dakarun sojoji 25 kamar yadda hukumomi suka tabbatar.
Yanzu haka PSC ta kira mutum 80, 724 domin yin jarrabawar shiga aikin ‘Dan Sanda a Najeriya. Wadanda a ka zaba zuwa matakin karshen na jarrabawar za su ga snunansu a manyan ofisisoshinta ‘yansanda.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari