Labarin Sojojin Najeriya
Jagoran na Afenifere ya bayar da misalan rashin tunani da kaifin basira na Obasanjo a lokacin da ya ke kwamandan rundunar soji a yakin basasar Najeriya. Ya yi ikirarin cewar rashin hangen nesa na Obasanjo ya yi sanadiyar mutuwar d
Rundunar Sojin Saman Najeriya NAF ta ce ta tsananta luguden wuta da ta ke yiwa 'yan bindigan jihar Zamfara. Direktan yada labarai na NAF, Air Commodore Ibikunle Daramola ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar
Mun samu cewa, a sakamakon kyakkyawa kuma farar aniya ta mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo, a safiyar jiya ta Laraba ya gudanar da wani abun son barka cikin garin Abuja da ya cancanci yabo da jinjina.
Wannan bidiyo ya dauki hankula da dama wanda ya hada ciki da wajen Najeriya inda mutane suka nemi jami'an yan sanda dasuyi bincike akai daga karshe aka gano cewa yan Najeriya ne sukayi wannan ta'asar. A ranar Alhamis ne hukumar ya
A cewar Rochas dai, an ci amanarsa, musamman ganin yadda ya bautawa jam'iyya ya kuma kyautata wa wadanda yake ganin a karkashinsa suke. Gwaman yace musamman Adams Oshiomhole, da ma Rotimi Amaechi, sune ummul aba-isin wahalarsa...
Dakataccen alkalin alkalai na kasa, Walter Onnoghen a jiya yace Chiyaman din kotun manyan laifuka ta CCT, Danladi Umar da ya cire kanshi daga shari'ar shi akan bayyana kadarorin shi saboda akwai yuwuwar yaki yin adalci.
Mutuwar tasa ta bagatatan, ta dimautar da masu kudin ajiya har $190m, biliyoyi in aka juya zuwa naira, domin kuwa bai fadi ko bada password din yadda za'a amfana da kudin ko a sayar a bankuna a karba ba. Cryptocurrency dai, ana...
ICPC suna tuhumar Makarfi da Dikko dayin amfani da asusun bankin Hussain wajen karbar kudin yayin da shikuma Hussaini ya fitar da kudin zuwa wasu asusun da ban a tsakanin 6 ga watan Afrilu shekara ta 2010. Sannan ana tuhumar Mr Ma
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen birnin tarayya, Abuja, ta yi bajakolin Friday Audu, korarren soja, tare da ragowar abokan sa16 bisa aikata laifukan fashi da makami, fyade da kuma damfara. Da ya ke bajakolin ma su laifin a yu
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari