Labarin Sojojin Najeriya
Alkaliya Binta Muhammed ta saurari karar da kungiyar masu goyon bayan Buhari suka shigar, BSO, kan yadda wai Atiku ya yanka wa iyalin shugaba Muhammadu Buhari karya kan wai da shi da iyalansa suka saye banki na Keystone da 9-mobil
Yanzu dai da yawa daga dabbobin da ake tsoron zasu bace daga doron kasa an hana a kama su ko don ci ko don magungunan surkulle, wadanda 'yan China ke tsubbu dasu, da tsammanin wai zasu yi aiki. Hukumar Kwastam ta Najeriya...
Tun lokacin da May yayi wannan jawabi a South Africa a watan Agusta adadin masu fama da talaucin ya kara hauhawa zuwa miliyan 91.16 inda a kowanne minti Daya mutane Shida ne ke fadawa cikin wannan hali. Bisa ga zaben shekara ta 20
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Mr Udom Emmanuel ya kalubalanci shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuma gwamnatin tarayya dasu hukunta duk wani dan siyasa da aka kama da laifin rashawa kuma ya tsere APC don gudun shari'a ta hau kan shi.
Akwai dai kungiyar Miyetti Allah kautal horey, wadda ita ma ta mara wa Buharin baya a kwanan baya, sai dai wani bangare kuna ya koma yace Atiku suke so, lamari da ake gani sakayya ce ta irin gudummawar da yake baiwa bangaren na ya
Ya hori jami'an tsaro dasu yi gaskiya ta hanyar kama wadanda ya dace ba wai yan adawa ba kafin zabe. "Akwai yuwuwar damokaradiyyar mu ta kara karfi a zaben 2019 fiye da 2015, wanda akayi shi cikin yanci da gaskiya har jam'iyyar ad
Mun ji cewa Shugaban hafsun sojin Najeriya Janar Tukur Buratai, ya bayyana cewa zai yi kokari wajen ganin ya rusa alakar da wasu ‘Yan ta’addan a wajen wani taro da Buratai ya shirya taron ne domin kara wayar da kan sojoji.
Legit.ng ta ruwaito babban shelkewatar rundunar ce ta sanar da nadin Kanal Sagir Musa a matsayin sabon kaakakinta a ranar Litinin, 11 ga watan Feburairu, wanda kafin nadin nasa shine kaakakin runduna ta 82 dake jibge a jahar Enugu
Shi dai Gwamna Rochas zai kammala zangon mulkinsa guda biyu daya faro daga shekarar 2011, kuma a yanzu haka shine dan takarar Sanatan jam’iyyar APC a jahar na mazabar Imo ta yamma a zaben da zai gudana a ranar 16 ga wata.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari