Labarin Sojojin Najeriya
Jihohi hudun kuma na karkashin ikon jam'iyya mai mulki ta APC ne. Baya da gwamna Akinwumi Ambode na jihar Legas, sauran gwamnoni ukun na jihohin da suka fi yawan katikan zaben nason komawa kujerun su. Jihar Katsina kuwa itace jih
Zamu iya tunawa a watanni kadan da suka gabata, taron shuwagabannin jihohi da hukumar kula da tafkin Chadin, wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranta sun yi taron ne a N'Djamena, Chadi don karashe yarjejeniyar da suka far
Tsohon kakakin rundunar sojin kasa ta Najeriya, Birgediya Janar Sani Usman Kukasheka, ya yi karin haske na tabbatar da dalilai da suka sanya ya ajiye aikin sa na damara a karkashin hukumar dakarun sojin kasar nan.
Yawancin su dai mazauna garuruwan sabon garin Dan Buran, Garin Labo, Kwandatso, Garin Yara, Shigi, Garin Dodo, Dan Gudun-wada da sauransu. Su dai yan fashin sun kai harin ne a kauyen Kasai in da har suka hallaka wani kaftin din..
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Malgwi yana fadin sun dauki dalibai dari biyu da biyu, 202 a tsangayar karatun kwamfuta, dari da tamanin, 180 a tsangayar kimiyya da fasaha, dari da hudu,104 a tsangayar kula da muhalli, dari uku da sit
A cewarsu kuma, akwai yiwuwar gwamnatin tsakiya ta sake cire tallafin man fetur, daga N145 ya hau kamar yadda tayi a baya don tsimi da tanadi, wanda kuma hakan zai harba tsadar rayuwa sama, musamman ga yawa-yawan talakawa
Rahotanni kamar yadda shafin jaridar Vanguard ta ruwaito sun bayyana cewa, wani babban jami'in tsaro tare da fararen hula shida sun rasa rayukan su a sanadiyar aukuwar mummunan harin cikin karamar hukumar Batsari.
A jiya ne tsohon provost na hukumar sojojin Najeriya Brigadier General Idada Ikponwen (retd) ya bayyana cewa wani sabon abune wanda ba'a saba dashi ba yin amfani da sojoji a harkar zabe dama sauran abubuwa wanda bai shafi soja ba
Maganganun yan dilflomasiyya da kuma tantattun masu lura daga kasashen wajen na cire mana yakini adon haka ne muka kushe su. A matsayin mu na kasa, zamu samo hanyar shawo kan matsalolin mu a cikin gida duk lokacin da suka taso. In
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari