Labarin Sojojin Najeriya
Dakarun rundunar soji ta ‘ofireshon sharan daji’ sun kashe ‘yan bidiga 55 tare da kubutar da wasu mutane 760 da aka yi garkuwa da su a jihar Zamfara. Rundunar ta sanar da haka ne a cikin wata sanarwa da mukaddashin jami’in yada
A bangarensa, Kwamishinan watsa labarai da sadarwa, Yakubu Dati ya ce kisar barazana ce ga zaman lafiya a jihar. Mr Datti ya yabawa al'umma a kan yadda suka daure ba su tayar da fitina ba duba da abinda ya faru.Majiyar Legit.ng t
‘Yan Sanda sun bayyana dalilin da ya sa ba su aika Gawuna da wasu manyan APC na Kano zuwa lahira ba. Alhaji Murtala Sule Garo da Alhaji Lamin Sani su na hannun hukuma. 'Yan Sandan su kace aikin su shi ne kawo zaman lafiya.
Wasu 'yan bindiga sun sace jami'an hukumar zabe mai zaman kanta INEC a jihar Benue. Lamarin ya faru ne a karamar hukumar Tarka na jihar. Kwamishinan zabe na jihar, Nentawe Goshwe ya tabbatarwa the Cable sai dai bai bayar da cikake
A watan Fabrairu ne aka gudanar da zaben shugaban kasa da na 'yan majalisu a Najeriya kuma bayan bayyana sakamakon zaben, an rika samun zargin aikata magudin zabe da jam'iyoyin siyasa da dama. Wannan zargin galibi ya fi zuwa ne da
Rahotanni sun bayyana cewa a kalla mutane 113 ne aka kashe a kananan hukumomi uku na jihar Zamfara da 'yan bindiga rika kaiwa hari a cikin mako guda da ya wuce. 'Yan bindigan sun kuma lalata kadarori na miliyoyin naira. Bayan kash
Wani masoyin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar mai suna Olayinka Samuel ya hana mabarata sadaka saboda ya yi imanin suna daga cikin wadanda suka kada wa Shugaba Muhammadu Buhari kuri'a a zaben ranar 23 ga w
Baya ga cece-kuce da aka rika yi bisa adadin kuri'un da aka samu daga jihar Borno a zaben shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya da aka gudanar a ranar 23 ga watan Fabrairun 2019, Tsohon gwamnan Borno Ali Modu Sheriff ya bayyana
Sanatan dake wakiltar arewa maso gabashin Borno Sen Ali Ndume yace kwanciyar hankalin da suka samu ya taimaka kwarai wajen yawan kuri'un da shugaban kasa Muhammad Buhari ya samu a zaben daya gabata a ranar Asabar
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari