'Yan bindiga sunyi awon gaba da ma'aikatan INEC hudu a Benue

'Yan bindiga sunyi awon gaba da ma'aikatan INEC hudu a Benue

Wasu 'yan bindiga sun sace jami'an hukumar zabe mai zaman kanta INEC a jihar Benue.

Lamarin ya faru ne a karamar hukumar Tarka na jihar.

Kwamishinan zabe na jihar, Nentawe Goshwe ya tabbatarwa the Cable sai dai bai bayar da cikaken bayanin yadda abin ya faru ba.

Majiyar Legit.ng ta gano cewar har zuwa lokacin da ake rubuta wannan rahoton ba a sako su ba.

DUBA WANNAN: Kiri da muzu: An ga wakilan PDP na rabawa masu zabe kudi a Abuja

'Yan bindiga sunyi awon gaba da ma'aikatan INEC hudu a Benue
'Yan bindiga sunyi awon gaba da ma'aikatan INEC hudu a Benue
Asali: Twitter

Wadanda suka sace su sun karkatar da kayayakin zabe da suke dauke da shi na karamar hukumar.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel