Labarin Sojojin Najeriya
An bayyana sunayen dakarun sojojin Najeriya biyar da kungiyar Islamic State of West Africa, ISWA mai alaka da kungiyar Boko Haram ta hallaka a cikin kwana-kwanan nan. A ranar Litinin 1 ga watan Afrilu ne ISWA ta saki faifan bidiyo
Dakarun Sojojin Najeriya za su sa kafar wando daya da Masu garkuwa da mutane a Arewacin Najeriya. Rundunar Sojin Najeriya za su yi fito-na-fito da masu satar Bayin Allah a Zamfara.
Daya daga cikin abokan mamacin da ya nemi a sakaya sunansa ya ce abokinsa ba mahaukaci bane kamar yadda wasu mutane ke tsamani, ya kara da cewa marigayin abokinsa ne na kut da kut kuma akwai alamar tambaya a kan abinda ya faru das
'Yan ta'addar Boko Haram, sun kai hari wani banki a garin Michika da ke yankin jihar Adamawa, inda su ka fasa injin fito da kudi, sannan su ka fara harbin mutane. Rahotanni sun nuna cewa, rundunar sojin bataliya ta 143 da kuma...
'Yan bindiga sun sace wani dan sanda mai suna DSP Godwin da wasu mutane hudu a Ubiaja, headkwatan karamar hukumar Esan ta Kudu a jihar Edo. DSP Godwin yana kan hanyarsa ne na zuwa Asaba yayin da 'yan bindigan suka tsayar da motar
Jami'an 'yan sanda na 'Mobile Police' a Jihar Yobe sun bayyana rashin jin dadinsu bisa ikirarin da su kayi na cewa an ki biyansu allawus din cin abinci har na tsawon watanni hudu. Daily Trust ta ruwaito cewa 'yan sandan mobile pol
Wata budurwa, wacce ta sha da kyar daga hannun 'yan Boko Haram, ta bayyanawa wasu 'yan jarida, yanda haduwar ta da Leah Sharibu ta kasance a sansanin 'yan Boko Haram, dake cikin dajin Sambisa. Sannan matar ta bayyana yanda wasu...
Wasu fusattatun matasa a Sokoto sun kwace wa wani dan sanda bindigarsa bayan ya yiwa wani matashi da ya zo kada kuri'arsa rauni a kai a rumfar zaben Magajin Gari 'A' da ke karamar hukumar Sokoto na Arewa yayin zaben cike gibi na g
An kama wani dan Najeriya mai suna Sahabi Adamu dauke da buhunna uku na haramtattun kwayoyin Tramadol da kudinsu ya kai Naira Miliyan 30 a garin Kano. Jami'an Hukumar Kwastam na Najeriya, NCS, na Zone B ne suka kama shi a hanyar K
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari