Labarin Sojojin Najeriya
Babban hafsan Sojan kasa, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai ya yi ma wasu dakarun rundunar Sojan Najeriya dake aiki a karkashin rundunar tabbatar da tsaro a yankin Arewa maso gabas, Operation Lafiya Dole karin girma zuwa mukami n
An ji karan harbe harben bindiga a daren Lahadi, 16 ga watan Feburairu a garin Maiduguri yayin da zaratan dakarun rundunar Sojan kasa na Najeriya suka yi musayar wuta da mayakan kungiyar ta’addanci na Boko Haram.
'Yan Sanda ta yi nasarar cafke gagararrun da su ka fitini mutanen Legas. Wadanda aka kama sun hada da Rilwan Akinwale, Victor Uju, Juwon Idowu, Rasak Adebola, sai kuma Kehinde Keshinro.
Bayan fiye da shekara daya da rabi, Majiyar gwamnatin tarayya ta bayyana abin da ya hana Leah Sharibu barin hannun ‘Yan ta’addan Boko Haram.
Shugaban rundunar sojin Najeriya, Lt.General Tukur Buratai ya ce babu sassan kasar nan da suka fi karfin Boko Haram, har da jihar Legas wacce ake kallo a cibiyar kasuwancin Najeriya kuma jihar da ta kunshi mutane mafi yawa...
A game da matsalar rashin tsaro, Majalisa ta na so Buhari ya dauki tsattsauran mataki. ‘Yan Majalisa sun kara tado maganar tsige Shugabannin Sojoji jiya.
Dakarun rundunar Sojan Najeriya dake jibge a garin Moriki na jahar Zamfara sun kama wani dan achaba dauke da buhun shinkafa wanda bincike ya fallasa ashe tarin alburusai ne makare a cikin buhun.
Wani kwamandan rundunar sojin Najeriya, Janar Abdul Kalifa Ibrahim, ya bayar da tabbacin cewa sojoji sun jajirce a kokarinsu na kamo Shugaban kungiyar yan ta’adda na Boko Haram, Shekau.
A ranar Juma’a, 7 ga watan Fabrairu ne rundunar sojin Najeriya ta yankewa wasu sojoji uku hukuncin zaman gidan yari na shekaru 10 a kan laifin kisan kai. Sojojin da aka yankewa hukuncin sun hada da Manjo Akeem Oseni, manjo Ogbemud
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari