Labarin Sojojin Najeriya
Akalla dakarun rundunar Sojojin Najeriya guda 6 ne suka gamu da ajalinsu a sakamakon wani mummunan harin kwantan bauna da mayakan kungiyar ta’addanci na Boko Ha
Mun samu wani bidiyon Sanusi II a cikin jirgi lokacin da ya bar fadar Sarkin Kano. Babu Iyalin Mai martaban tare da shi a cikin wannan jirgi domin su na Legas.
Mun ji cewa dubun Mai garkuwa da mutane ta cika ana bikin daura masa aure. An gaza damke shi ne a baya bayan ya sulale ya bar kasar.
Yawan Turawan da aka kama a kasar Birtaniya da laifin ta'addanci ya kara linka yawan mutanen yankin Asiya a karo na biyu. Bayanai sun nuna cewa an kama Turawa 117 a shekarar 2019 da laifin ta'addanci, inda kuma aka kama mutanen...
Wasu dakarun Sojojin Najeriya dake yaki da kungiyar Boko Haram a jahar Borno sun aika ma sakon koke ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da babban hafsan Sojan kasa, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai game da wani babban Soja dake ci
Hukumar rundunar Sojin kasa ta Najeriya ta sanar da mutuwar dakarunta guda 3 a yayin harin da mayakan kungiyar ta’addanci ta Boko Haram suka kai garin Damboa a ranar Laraba, 4 ga watan Maris.
Zulum ya bayyana haka ne a shafinsa na Facebook, inda yace ba zai iya jurewa ba har sai ya bayyana ma duniya yadda Sojojin Najeriya na sama da na kasa suka yi ma yan Boko Haram rakiyar kura tare da tafka musu mummunan asara.
A cewar dan jaridar mai gudun hijira, Ahmad Salkida, gawarwakin mayakan kungiyar sun mamaye kusan ko ina a filin da suka yi musayar wuta da sojoji. Salkida ya bayyana cewa mayakan da suka rage sun gudu sun bar motocinsu na yaki
Rahotanni sun kawo cewa a yanzu haka Damboa, hedkwatar wata karamar hukuma a jahar Borno na karkashin harin yan ta’addan Boko Haram. Mazauna yankin sun ce yan ta’addan sun zo su da yawa da misalin karfe 6:30 na safiyar yau Laraba.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari