Labarin Sojojin Najeriya
A zaman jiya, Majalisa ta yi magana a sakamakon ta’adin da aka yi a Garkida inda ‘Yan ta’addan Boko Haram su ka kai farmaki a Gombi.
Wasu mazauna Garkida da ke karamar hukumar Gombi ta jihar Adamawa sun zargi rundunaar sojin saman Najeriya da kin daukar mataki yayin da mayakan Boko Haram suka kai musu hari a makon da ya gabata...
Mai girma Uwargidar Najeriya Aisha Buhari ta lissafo hanyar da za a kawo karshen matsalar rashin tsaro a kasar nan. Daga ciki ta ce ya kamata Gwamnati ta kula da hakkokin Sojoji.
Taron ya samu halartar shugaban rundunar sojojin kasa na Najeriya; Laftanal Janar T. Y Buratai, takwaransa na sojojin sama; Air Vice Marshak Sadique Abubakar, da kuma na sojojin ruwa; Vice Admiral Ibok Ekwe Ibas, da kuma shugaban
Kiran Shugaba Buhari ya tsige manyan ya na kara samun karbuwa a Najeriya bayan NBA ta fito ta na cewa a sauke shugabannin sojojin domin a kawo sababbin tsare-tsare.
Rundunar sojin Brigade 23 ta tabbatar da cewar soja daya ya mutu yayinda wani ya jikkata a lokacin da rundunar ya yi arangama da yan ta’addan Boko Haram wadanda suka kai hari Garkida a ranar Juma’a.
Ramalan Yero ya na ganin cewa ‘Yan siyasa su na da hannu a kan matsalar rashin tsaro. Wanda ya ce abubuwa biyu su ka kawo rashin tsaro a kasar nan.
Akalla miyagun yan bindiga 13 ne suka sheka barzahu bayan karanbatta da dakarun rundunar Sojin Najeriya a jahohin Zamfara, Kebbi da Katsina a karkashin aiki na musamman mai taken Operation Hadarin Daji.
Dan kasuwar kasar Ghana kuma sananne a harkar yada labarai, Osei Kwame Dsepite na daya daga cikin ‘yan kasuwar kasar Ghana masu tarin nasara a kasuwancinsu...
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari