Labarin Sojojin Najeriya
A cewar Enenche ko a ranar 10 ga watan Mayu sai da yan Boko Haram suka jibge iyalansu mutum 72 a daidai kofar shiga karamar hukumar Ngala da misalin karfe 8:30.
Ya bayyana cewa daga baya sun sallami Bala da wasu sauran matasa hudu bayan sun gano cewa basu da laifi, amma a hanyarsu ta fita daga ofishin, sai wani soja ya
Kasar Jamhuriyar Nijar wanda ita ma ta na cikin masu fama da rikicin Boko Haram a yankin Sahel, ta yi wa wani namijin kokari inda ta hallaka ‘yan ta’ddan 75.
Sojoji sun dakile ta’adin Miyagu a Kauyukan Galbi, Damba da Kabarasha a Kaduna. ‘Yan ta’addan sun dauki kashinsu a hannun Rundunar Sojojin a karawar da aka yi.
Ya kara da cewa Sojojin da suka kai harin sun hada da na Operation Whirl Stroke Tracking Team da dakarun Special Forces na shiyya ta 2 dake garin Zaki Biam.
An yi jina-jina da Sojoji da ‘Yan Sanda saboda takunkumin zaman gida. Kullen Coronavirus ya sa har an kashe Soja, an yi wa ‘Dan Sanda raga-raga a Garin Bomadi.
Gwamnan Ondo ya Coronavirus ta na harbin Bayin Allah ne saboda sakacin Jami’an tsaro. Rotimi Akeredolu ya ce laifin Jami’an tsaro ya sa COVID-19 ta ke yaduwa.
An fahimci cewa sojojin Boko Haram na ISWAP su na cin karensu babu babbaka a iyakar Borno. Masunta su na biyan ‘Yan Boko Haram harajin kami kifi a tafkin Chad.
Shelkwatar tsaro ta rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa Sojoji sun kai samame wani sansanin yan bindiga dake jahar Benuwe inda suka kashe kashe miyagu guda
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari