Labarin Sojojin Najeriya
Bisa la'akari da yanayin fama da annobar cutar covid-19 da ake ciki, jaridar ta zargi Buratai da sabawa umarnin hukuma na nesanta da saka takunkumi domin rufe
A makon jiya ne Buratai ya sanar da komawarsa yankin arewa ta gabas bayan rahitotanni sun bayyana yadda sojojin kasar Chadi, a karkashin shugaban kasarsu, Idris
A wani atisayen da rundunar soji ta gudanar a kauyen Sarwa da ke karamar hukumar Isah a jihar Sokoto, sojoji sun kashe gagararren mai safarar bindigu da ake kir
Mun ji cewa Dakarun Sojojin Najeriya za su maida Boko Haram tarihi kwanan nan. Tukur Buratai ya fadawa Dakarun Najeriya su fara shirin ganin karshen Boko Haram.
A jiya mu ka ji ‘Yan Sanda sun cafke wadanda su ka yi garkuwa da Mai taimakawa Gwamnan Nasarawa da shawara. Wadanda su ka sace Mai taimakawa Gwamna sun kai 10.
Sojojin Najeriya sun sayo wasu motocin yaki domin maganin ‘Yan Boko Haram da Miyagu. A dalilin haka Gwamnatin Najeriya ta sayowa Sojoji manyan motocin yaki fil.
Dakarun sojin Najeriya a babban sansanin soji na 11 Gomboru da ke jahar Borno sun dakile wani harin da yan ta’addan Boko Haram/ISWAP suka yi yunkurin kai wa.
Ministan yada labarai da al'adu, Alhaji Lai Mohammed ya koka da yadda labaran bogi ke yaduwa a kan gwamnatin tarayya wanda hakan ke janye hankalinsu daga yakar.
Da yake gabatar da jawabi a wurin bikin yaye dakarun sojin, shugaban rundunar NAF (CAS), Air Marshal Sadique Abubakar, wanda shugaban sashen bayar da horo na
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari