Labarin Sojojin Najeriya
Da ya ke magana da manema labarai, Magashi ya ce wannan matsala na daga cikin abubuwan da ya gabatar yayin taron majalisar zartarwa na mako - mako da aka gudana
Sanarwar ta bayyana cewa tuni aka fara bincike a kan kai hari tare da sanar da cewa za a bayyana sunayen sojojin da aka kashe a cikin sa'o'i 24. Sai dai, sanar
Majalisar wakilai ta bukaci hukumomin rundunar sojin kasar da su dauki karin dakarun soji 100,000 domin cike gurbin rashin isassun soji da kasar ke fama dashi.
Rigima ya kaure yayin da Yan Sanda su ka ci wani Jami’in Soja tara. Wasu Jami’an ‘Yan Sanda da Sojoji sun gwabza da juna a Garin Zariya bayan an mari ‘danuwansu
A wani jawabi da Ibikunle Daramola, darektan hulda da jama'a na rundunar NAF, ya fitar ranar Asabar, ya ce an zartar da hukuncin ne a kan sojojin saboda kasance
Mun ji cewa an kori Ma’aikatan Hukumar NIDCOM daga ofishin da su ke aiki a Abuja. Shugabar Hukumar kasar, Abike Dabiri-Erewa ta bayyana wannan a Ranar Asabar.
Bayan zagayensa, DIG Alli ya tsaya a sansanin NYSC inda aka sauke dakarun na musamman a Katsina, inda ya nemi su gudanar da aikinsu cikin nuna kwarewa da kima.
Sani Adamu mai ritaya ya aika bidiyo ga Muhammadu Buhari, ya ce ya yi masa aiki a 1964 a barikin Legas, amma yanzu karfinsa ya kare don haka ya ke neman abinci.
A halin yanzu Sojojin Najeriya su na cigaba da kashe Boko Haram. ‘Yan Boko Haram sun dauki kashinsu a hannun Sojojin Operation Lafiya Dole a yankin Nganzai.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari