Labarin Sojojin Najeriya
Wasan fallasar Ministan Neja-Delta da kuma shugabar NDDC ya ki karewa inda ake cigaba da tonon silili tsakanin Ministan Neja-Delta da tsohuwar Shugabar NDDC.
Wata majiya daban tace banda wadanda ke murabus daga aikin Soja bisa tsari, Sojoji da dama sun gudu daga aikin musamman wadanda ke yakin Boko Haram a Arewa masi
A cewar Enenche, dakarun NAF sun kaddamar da harin ne ranar Alhamis, 9 ga watan Yuli, bayan samun sahihan bayanan da su ka tabbatar da cewa wasu 'yan bindiga su
A kokarin da rundunar soji ke yi domin ganin ta kau da yan bindiga da miyagu a yankin arewa maso yamma, ta kaddamar da wani sabon aikin ragargaza a Sakkwato.
Yan bindiga sun tare jami'in soja, GSM Abubakar a hayarsa ta zuwa Kaduna bayan baro Legas, sun kashe shi sannan sun yi awon gaba da matarsa da mahaifiyarsa.
A cewar Abubakar, saboda dajin Kagara ya ratsa har cikin kasar Nijar, rundunar sojin Najeriya ta na aiki tare da dakarun kasar domin tabbatar da cewa 'yan bindi
A cewar Janar Enenche, rundunar soji ta kai harin ne; "ranar 3 ga watan Yuli a cigaba da atisayen rundunar soji na karasa murkushe mayakan kungiyar Boko Haram
Manjo Janar Enenche, a ranar Alhamis yayin taron manema labarai a kan ayyukan sojojin ya ce rundunar sojin ba ta san wadanda ke daukan nauyin 'yan Boko Haram.
Majalisar wakilai ta na kokarin ceto jami’in da ya caccaki Janar Tukuru Buratai. ‘Yan majalisa ta sun ce babu dalilin kama Sojan saboda ya soki shugabanninsa.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari