Labarin Sojojin Najeriya
A jiya ne Sojoji 4, 918 sun kammala horo a makarantar Soji da ke Zariya. Fiye da Ma’aikata 4, 000 su ka kammala karatu da horo a kwalejin kananan sojojin kasa.
Dakarun sojojin Najeriya a Operation Hadarin Daji karkashin Operation Accord sunyi gagarumin nasara a kan yan taáddan a jihohin Zamfara, Katsina da Sokoto.
Shugaban rundunar sojin Najeriya, Tukur Buratai ya jadadda cewa za su ci gaba da tsayin daka wurin yakar rashin tsaro a kasar nan har sai sun ga bayan hakan.
Yan ta’addan Boko Haram sun kai harin bazata a kan motar sojojin Najeriya da ke yi wa matafiya rakiya daga Maiduguri zuwa garin Damboa, sun kashe sojoji tara.
A cewar kotun, wacce ke karkashin Laftanal Janar Lamidi Adeosun, ta samu Otiki da laifin rashin da'a da biyayya ga dokokin aikin rundunar soji tare da samunsa
Sai dai, har yanzu ba a san dalilan 'yan ta'adda na kai hari kan tawagar sojojin ba a 'yan kwanakin baya bayan nan. Akwai kungiyoyin 'yan ta'adda da dama a kasa
Sojojin da su ka yi gumurzu a yakin Biyafara sun sake kai wa Gwamnatin Buhari kuka. Tsofaffin Sojojin Najeriya sun koka a kan rashin biyansu fansho tun 1970s.
‘Yan Boko Haram sun kai wa ‘Yan Sanda da Majalisar Dinkin Duniya hari a Jihar Borno. Wannan ya auku ne kwanaki kadan bayan an kashe mutane 81 a wani kauye.
Arangama tsakanin sojojin da tawagar kwamitin yaki da korona a jihar Borno ta jawo asarar ran direban kwamitin tare da raunata wasu mutane da dama da suka hada
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari