Labarin Sojojin Najeriya
Rundunar sojoin Najeriya karkashin operation safe heaven a ihar Kaduna ta ce bata da isasshen ma’aikata don magance rikicin da ake fama dashi a kudancin jihar.
Janar Enenche ya yi wa dakarun rundunar soji tunin cewa sun yi rantsuwa a kan cewa za su kasance ma su biyayya da mika kai ga kasa da kuma shugabn kasa wanda ke
Sojojin na musamman na Operation Hadarin Daji biyu sun mutu yayinda wasu 3 suka jikkata sakamakon hatsarin motar da suka yi a hanyar Gusau zuwa Zaria a Zamfara.
ISWAP ko kungiyar Boko Haram ta yanka Gwamnanta da kanta. Boko Haram sun datse kan wasu daga cikin jagororin da ke mata yaki a yankin Chad ne saboda sabani.
Daga cikin rundunoni na musamman da aka tura domin tabbatar da zaman lafiya a yankin kudancin jihar Kaduna sun hada da; PMF (Police Mobile Force), CTU (Counter
Mun ji cewa Jami’an tsaron ‘Yan Sanda na FCID sun cafke wanda ya ke shakiyanci da sunan ‘Goodluck Jonathan’ a Twitter. An kama Babatunde Olusola tun watan Mayu.
Gwamnan Katsina Aminu Masari ya ce dole sai kowa ya taka rawar gani kan rashin tsaro. Ya ce watakila APC ta wargaje a 2023 saboda matsalar rashin tsaro a kasar.
Janar Tukur Buratai ya musanya zargin karbar N250m daga gwamnatin Katsina. Shugaban Sojoji Buratai ya na yi barazanar neman diyyar Biliyan 10 kan wannan kage.
Har yanzu ba a san dalilin faduwar jirgin ba, amma dai wani jirgin mai saukar ungulu mallakar rundunar sojin kasar Hollan ya isa wurin domin neman na'urar adana
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari