Labarin Sojojin Najeriya
Ashe tun cikin 2017 aka biya kudin makamai amma gagara kawowa Najeriya kayan yakin. Ministan labarai ya roki kasashen Duniya su taimaka mata da kayan yaki.
Ministan tsaro Bashir Magashi ya jawo surutu da nadin Farfesa Isa Garba a matsayin Shugaban NDA. Nadin da aka yi ba tare da bin doka ba ya bar baya da kura.
Mun kawo maku jerin abubuwa masu ban mamaki da su ke faruwa bana. Gwamnatin shugaba Buhari da jam’iyyarsa ta APC da Boko Haram sun shiga jerin na mu na bana.
Harin da jiragen rundunar sojin Najeriya ta Operation Lafiya Dole suka kai ya tarwatsa rumbun 'yan ta'addan Boko Haram dake Yamud a yankin Gulumba Gana Kumshe.
Kazalika, sanarwar ta kara da cewa rundunar soji ta tabbatar da hakan, sannan ta gano cewa mayakan kungiyar Boko Haram kan tattaru a cibiyar domin tsara yadda
Idriss Deby, Shugaban kasar Chad ya ce har yanzu ‘Yan Boko Haram na nan. Makwabtan Najeriya sun fito sun bayyana halin gaskiyar da ake ciki a yakin Boko Haram.
Jiya ne ‘Yan bindiga su ka sa Malamai da Bayin Allah sun yi na kare a Jami’ar Katsina. Malaman Jami’a sun bar harabar Makaranta saboda tsoron harin Miyagu.
Za ku ji yadda aka hallaka mutane fiye da 5, 000 a cikin watanni 6. Mun lura cewa Jihohin Arewa su ne gaba a jerin wuraren da ba a zaman lafiya a kasar nan.
A cikin makon jiya ne wasu 'yan bindiga da ake kyautata zaton mayakan kungiyar Boko Haram ne suka kai hari kan tawagar gwamna Zulum yayin da ya ke kan hanyarsa
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari