Labarin Sojojin Najeriya
Rundunar 'yan sandan jihar Ribas ta bayyana sufeton ta da take zargin sojoji sun kashe da duka a jihar. Jami'in hulda da jama'a na hukumar 'yan sandan jihar...
Wasu bakin haure guda uku da suke shigowa da 'yan ta'addar dake yankin Arewa maso Yamma makamai sun shiga hannu, bayan jami'an hukumar soji dake kula da...
Kakakin rundunar 'yan sanda na kasa, Frank Mba, ya bayyana cewa ana bukatar ma su neman aikin su halarci cibiyoyin tantancewa da takardun shaidar kammala karatu
Rundunar sojojin Najeriya ta sanar da cewar dakarunta sun yi kasa-kasa da mambobi da shugabannin kungiyar ISWAP a yankin Bukar Meram da Dole da ke jihar Borno.
Wasu da ake zargin 'yan kungiyar ta'addanci ta Islamic State of West Africa Province (ISWAP) ne sun sace daruruwan mutane sunyi garkuwa da su a jihar Borno
'Yan bindiga sun kashe sojoji uku da wani dan banga daya a Yakila, karamar hukumar Rafi da ke jihar Neja, lamarin ya faru ne a yayinda suka yi kokarin ceto.
Dakarun ‘Yan Sanda sun ce sun cafke wadanda su ke taimakawa ‘Yan bindiga a Katsina. Kakakin rundunar ‘yan sandnan jihar Katsina, Gambo Isah ya shaida haka.
Mun kawo maku tarihin Shugaban da ya yi murabus a jiya. Mutane su na ta tambaya wanene Shugaban kasar Mali da Sojoji su ka yi waje da shi daga kan karagar mulki
A ranar Talata ne tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bayyana yadda tsohon shugaban kasa, marigayi janar Sani Abacha, ya kamashi ya daure a ku
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari