Labarin Sojojin Najeriya
Tun a jiya da dare aka ji gwamnan jihar Legas ya yi magana game da kashe-kashen da aka yi a Yankin Lekki. Gwamna Sanwo-Olu ya garzaya asibitoci tun a jiyan.
A yau da rana aka ji ofishin ‘Yan Sandan Ugbekun ya kama da wuta, ana neman shiga gidan yari a Oko. Yanzu nan mu ke samun wannan labari daga jaridar The Cable.
Jam'iyyar APC ta na ganin akwai lauje cikin nadi a tafiyar #EndSARS. Shugaban APC ya ce za a iya samun matsala idan aka yi sake da lamarin wannan zanga-zangar.
Wata mutumiyar Neja-Delta ta zama Sojan ruwa a kasar Amurka. Hakan na zuwa ne bayan Kelechi Madu ya zama Minista a gwamnatin kasar Kanada a makon da ya shude.
Rahotannin baya bayan nan na nuni da cewa salon zanga-zangar neman kawo karshen rundunar SARS ya fara sauyawa bayan batagari sun fara kai hari kan ma'aikatu da
A cikin wata sanarwa da hedikwatar tsaro ta fitar (DHQ), kanal Sagir Musa, kakakin rundunar soji ya ce kuskure a bayyana cewa an kaddamar da atisayen ne saboda
Dakarun rundunar sojojin Najeriya na Operation Sahel Sanity sun yi nasarar kakkabe yan ta’adda a yankin arewa maso yamma, sun kuma kwato makamai da ceto mutane.
Hedikwatar tsaro ta bayyana cewa jami'an soji na Atisayen lafiya dole sun kama wasu makamai na ƙasar waje tare da mai shigo da makaman ga ƴan ƙungiyar ta'addanc
Shugaban rundunar sojin ya ƙara da cewa Sojoji na ƙoƙari wajen daƙile ayyukan ƴanta'adda, ma su tayar da ƙayar-baya,Ƴan bindiga daɗi, ma su garkuwa da mutane
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari