Labarin Sojojin Najeriya
Dakarun sojojin Najeriya dake Camp Malumfatori a Tafkin Chadi sunyi nasarar kashe manyan kwamandojin yan ta'addan Boko Haram bakwai a wasu hare-hare da suka kai
Sanata Ali Ndume, dan majalisa mai wakiltar kudancin jihar Borno a majalisar dattawa, ya kai ta'aziyyar marigayi kwamandan sojoji Kanal Dahir Bako. Jaridar...
Ado Isa, kakakin rundunar atisayen Lafiya Dole, ya ce Kanal Bako ya mutu ne sakamakon raunukan da ya samu bayan mayakan kungiyar Boko Haram sun kai wa tawagarsa
A cewar Enenche, jami'an rundunar atisayen SAHEL SANITY ne suka kama Ibrahim bayan samun muhimman bayanan sirri daga dakarun rundunar atisayen HADARIN DAJI
A kwanakin baya ne sojoji suka kashe Tarwase Akwaza (Gana),shugaban 'yan ta'addan jihar Benue, hakan ya sanya wurare da dama da suka shiga cikin matsananciyar..
Kungiyar IMN sunce suna zargin hukumar sojin Najeriya da daukar nauyin fim din nan mai suna "Fatal Arrogance" saboda suyi kokarin rufe laifinsu na kisan...
Wani mutumi dan Malaysia mai suna Zackrydz Rodzi ya tsinci wayarsa cike da hotuna da bidiyoyin birai bayan da wani biri ya sace mishi wayar. Mutumin mai shekaru
Dakarun sojojin Najeriya a ranar Litinin sun lalata maɓuyar shugaban masu tayar da ƙayan baya na Benue da aka kashe Mista Terwase Akwaza da aka fi sani da Gana.
Rundunar sojojin Najeriya ta musamman na Operation Hadarin Daji ta yi nasarar kashe yan bindiga da dama sannan ta lalata kayayyakin zirga-zirgansu a wani harin
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari