Labarin Sojojin Najeriya
Mazauna Mbator a Shangev-Tiev na karamar hukumar Konshisha da ke jihar Benuwe, sun yi ikirarin cewa sojoji sun kashe masu mutane akalla guda 70 a wani mamaya.
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe jami'in soja daya da dakarun sojoji 10 a jihar Benue a yayin da suka fita aiki kamar yadda rundunar Sojin Nigeria ta
'Yan bindiga sun kwace makamai masu yawa da zunzurutun kudi Naira miliyan 28 daga hannun wata ayarin motoccin sojoji da suka afka wa a jihar Benue, Vanguard ta
Air Marshal Oladayo Amao, babban hafsan sojojin sama, ya bayyana kwarin gwiwarsa cewa Sojojin saman Najeriya (NAF) za su fatattaki ‘yan ta’adda nan kusa kadan.
Dakarun Sojojin Nigeria na Lafiya Dole sun kashe yan ta'adda masu yawa sakamakon harin kwantar bauna da suka kai musu a garin Chibok, a jihar Borno, The Cable t
Rundunar sojojin Nigeria ta fitar da sunayen wadanda suka yi nasara samun shiga shirin bada horaswa na aikin soja na gajeren zango wato short service kwas na 47
Lucky Irabor, Babban Hafson Tsaron Nigeria ya ce fiye da yan Boko Haram 500 ne suke tsare a gidan gyaran hali tun bayan kaddamar ta shirin Safe Corridor, rahoto
Dakarun sojojin Najeriya tare da taimakon yan sa kai na MTJF sun ragargaji yan ta'addan Boko Haram inda suka kashe 81 daga cikinsu, sai dai sun rasa jami'i 1.
Hukumar tsaro ta sojin Najeriya ta sanar da fara daukar sabbin sojoji a yau ranar Litinin 15 ga watan Fabrairu. Hukumar ta bayyana abubuwan da take bukata.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari