Labarin Sojojin Najeriya
Sojojin da su ka yi gumurzu a yakin Biyafara sun sake kai wa Gwamnatin Buhari kuka. Tsofaffin Sojojin Najeriya sun koka a kan rashin biyansu fansho tun 1970s.
‘Yan Boko Haram sun kai wa ‘Yan Sanda da Majalisar Dinkin Duniya hari a Jihar Borno. Wannan ya auku ne kwanaki kadan bayan an kashe mutane 81 a wani kauye.
Arangama tsakanin sojojin da tawagar kwamitin yaki da korona a jihar Borno ta jawo asarar ran direban kwamitin tare da raunata wasu mutane da dama da suka hada
A cikin wasikar da ya rubuta, Janar Moursal ya yi zargin cewa shugaba Deby ya watsar da tsofin abokan aikinsa sojoji da ke garin Guera a yankin kudu maso gabas
Rundunar sojin sama na operation lafiya dole sun yi raga-raga da yan ta'addan Boko Haram a mabuyarsu da ke dajin Sambisa a lokacin da suke tsaka da yin taro.
Majalisar dattawa ta fadi dalilin da ya sa Boko Haram ta ke galaba a kan Najeriya. Ahmad Lawan yavce siyasa ce ta sa aka gaza kawo karshen matsalar rashin tsaro
Mutum 50 ake tsoron an kashe a Katsina a wani danyen harin ‘Yan bindiga da ya sheka da mutane 50 lahira. An dade ana kashe mutane Jihar Shugaban kasar Najeriya.
A farkon shekarar nan ne Buratai ya sanar da komawarsa jihar Borno mai fama da rikicin Boko Haram. A cikin wata sanarwa da Buhari Sallau, hadimin shugaban kasa,
Majalisar Najeriya ta na so a dawo da Sojojin da su ka yi ritaya bakin aiki. ‘Yan Majalisa su na ganin kasar nan ba ta da isassun sojojin da za su yaki ta'adda.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari