Labarin Sojojin Najeriya
'Yan ta’addan Boko Haram/ISWAP sun saki hotunan jami’an sojojin kasa biyu da wasu jami’ai da suka yi awon gaba da su a babbar hanyar Maiduguri zuwa Damaturu.
Sojojin Nigeria na Operation Hadin Kai a Borno sun kama wani da ake zargi da laifi, Ebenezer Ojeh, wanda ya yi ikirarin cewa shi dan sanda ne mai mukamin saja d
Dakarun sojin operatin haɗin kai dake jihar Borno, sun damke wani da ake zargin jami'in ɗan sanda ne a jihar ɗauke da tulin alburusai yayin bincike abun hawa.
Mutanen garin Akpawfu da ke karamar hukumar Nkanu ta Gabas sun tsere daga gidajensu, wadanda suka yi saura suna zaman dar-dar a yayin da sojojin 82 Division ta
Rundunar sojojin saman Nigeria, a ranar Alhamis ta karbi rukuni na farko na jiragen sama na yaki kirar A-29 Super Tucano daga kasar Amurka, rahoton The Cable..
Wasu mahara da ba a san ko su wanene ba sun kashe Hassan Ahmed, Manjo Janar a Rudunar Sojojin Nigeria, a birnin tarayya Abuja, Daily Trust ta ruwaito. An harbe
An halaka sojoji biyu an kuma jikkata wasu bakwai yayin harin da yan bindiga suka kai ƙauyen unguwar Lalle a ƙaramar hukumar Sabon Birni, Daily Trust ta ruwaito
Wasu yan bindiga da ake zargin mayaƙan ƙungiyar tawaren ESN-IPOB ne sun kaiwa sojoji hari a wata madakatar duba abun hawa a jihar Enugu, sun hallaka sojoji
A kwanan nan ne yan ta'adda suka kai wasu munanan hare-hare jihohin Zamfara da kuma Kaduna, inda aka rasa rayuka da dama, Buhari ya nuna alhininsa kan lamarin.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari