Labarin Sojojin Najeriya
A ranar Talata ne tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bayyana yadda tsohon shugaban kasa, marigayi janar Sani Abacha, ya kamashi ya daure a ku
Wasu mata uku da su ka shiga hannun Boko Haram sun bada labarin Sambisa bayan Allah ya yi sun fito. Sunan wadannan mata Yohanna, Luka Jato da kuma Lami Jato.
A cikin wani jawabi da ya fitar ta bakin kakakinsa, Femi Adesina, Buhari ya bayyana janar Iliya a matsayin mutunin da ya sadaukar da rayuwarsa domin hidimtawa
Alhaji Zanna Boguma ya ce APC da ta yi kasa a gwiwa wajen maganin rashin tsaro. Dattijon na Borno ya ce Gwamnatin Shugaba Buhari ta gaza kawo zaman lafiya.
Mai magana da yawun rundunar tsaron, John Enenche ne ya bayyana hakan cikin sanarwar da ya fitar a ranar Asabar 15 ga watan Agusta a babban birnin tarayya Abuja
Ya bayyana cewa duk da kasashen turai su na son yin kasuwancin sayar da makamai, su na duba makomar irin wannan kasuwanci saboda rashin tabbacin hannun da makam
Dakarun sojojin Najeriya na ci gaba da samun babban nasara a kan 'yan ta'addan daji da suka addabi al'umma a yankin arewa maso yammacin kasar, sun ragargaje su.
Ashe tun cikin 2017 aka biya kudin makamai amma gagara kawowa Najeriya kayan yakin. Ministan labarai ya roki kasashen Duniya su taimaka mata da kayan yaki.
Ministan tsaro Bashir Magashi ya jawo surutu da nadin Farfesa Isa Garba a matsayin Shugaban NDA. Nadin da aka yi ba tare da bin doka ba ya bar baya da kura.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari