Labarin Sojojin Najeriya
An yi gaggawar zarcewa da Sojoji 25 asibitin sojin ruwan Najeriya a ranar Juma’a da yamma bayan babbar motarsu ta gwabza karo da wata mota a tashar motocin Beeb
Hedkwatar tsaro ta Najeriya, DHQ, ta ce yan ta'adda da iyalansu guda 47,975 na kawo yanzu suka mika kai ga dakarun sojoji na Operation Hadin Kai a arewa maso ga
Wani sojan Najeriya da ake tsammanin kwaya ce ta rinjayesa ya sa bindiga ya sheƙe mutum. uku har lahira, ya kuma jikkata wasu kusan 13 a Mafa dake jihar Borno.
Rundunar sojojin Najeriya na shirin daukar ma'aikata na 2022/2023. Ta fitar da wasu tsare-tsare da ya kamata masu neman aikin su cike domin samun shiga ciki.
Ana zargin wasu jami’an DSS da har yanzu ba a gano sunayen su ba da harbin Private Obafemi Adetayo, wani soja inda ya rasa ran sa a wuraren Lekki da ke Jihar Le
An shawarci yan Najeriya da suka nuna ra’ayin yakar sojojin Rasha da suka kai mamaya Ukraine da su tafi jihohin arewa maso yamma domin yakar yan ta’adda a can.
Dakarun sojin Najeriya sun samu nasarar halaka wani ɗan ta'adda da ISWAP ta turo ɗauke da bama-bamai da nufin kai harin kunar bakin wake a kauyen jihar Borno.
Dakarun sojoji karkashin Operation Hadin Kai a Jihar Borno sun kwato akuyoyi guda 500 daga mambobin kungiyar Islamic State West Africa Province (ISWAP) a karama
Mayakan kungiyar ta'addancin da ta balle daga cikin kungiyar Boko Haram, wato ISWAP sun kai harin ɗaukar fansa kan sansanin sojojin Najeriya dake jihar Borno.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari