Labarin Sojojin Najeriya
Za ku ji yadda Muhammadu Buhari ya fatattaki da Hafsun Sojoji bayan surutun mutane ya yi yawa. Rikicin Makiyaya, garkuwa da mutane su ka jawo wannan canji.
Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ya yi maraba da nadin sabbin hafsoshin tsaro, yayin da yake mika godiya ga tsofaffin hafsoshin, musamman babban hafsan sojojin ka
Akwai jan aiki gaban tsofaffin Hafsun Sojoji, kiran a bincike su ya taso bayan an cire su. ‘Yan Najeriya sun ce shugabannin tsaron suna da laifin da za su amsa
Dakarun sojojin Najeriya sun yi nasarar halaka 'yan kungiyar Boko Haram guda takwas a wata arangama da suka yi a baya bayan nan a jihohin Borno da Yobe, The Pun
A jiya ne shugaba Muhammadu Buhari ya nada sababbin Hafsun Sojoji a Najeriya. Wannan zai iya sa ayi wa wasu manyan Jami’ai ritaya tare da tsofaffi hafsun sojin.
An soki yadda aka nada shugabannin tsaro ba tare da akwai Sojan Ibo ba. Manyan Ibo da Kungiyoyin suna ganin nadin da aka yi ya nuna son kan shugaban Najeriya.
Janar Tukur Buratai ya taba tsige wanda zai maye gurbinsa a COAS, shekarun baya. An taba tsige Janar Attahiru Ibrahim a kan rikicin Boko Haram shekarun baya.
Rundunar tsaro ta na cigaba da yi wa ‘Yan ta’adda luguden wuta a 2021. Za ku ji cewa Daga shiga sabuwar shekara, har Sojojin Najeriya sun kashe ‘Yan ta’adda 150
Sarakunan Fulani sun roki a yafe masu bayan Makiyaya sun tatsi N50m daga satar mutane da saura aika-aikar Miyagun Makiyayan kamar fyade da lalata da matansu.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari